Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Firayi Ministan Rasha Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Ci Gaba Da Kai Hari Siriya

    Firayi Ministan Rasha Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Ci Gaba Da Kai Hari Siriya

    Apr 08, 2017 05:38

    Firayi ministan kasar Rasha Dmitry Medvedev ya ja kunnen gwamnatin Amurka dangane da harin da ta kai kasar Siriya yana mai cewa hakan wata alama ce ta kusan yin fito na fito tsakanin Rasha da Amurkan.

  • Rasha Ta Ja Kunnan Amurka Akan Syria

    Rasha Ta Ja Kunnan Amurka Akan Syria

    Apr 07, 2017 04:57

    Kasashe mambobin kwamitin tsaro na MDD sun kasa fahimtar juna akan matakin dauka bayan kai hari da makami mai guda a Syria.

  • Hannun Amurka Da Kungiyar Tsaro Ta NATO A Fataucin Muggan Kwayoyi A Kasar Afganistan

    Hannun Amurka Da Kungiyar Tsaro Ta NATO A Fataucin Muggan Kwayoyi A Kasar Afganistan

    Apr 07, 2017 04:19

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya zargi kasar Amurka da kungiyar tsaro ta NATO da hannu a nomar muggan kwayoyi tare da fataucinsu zuwa kasashen waje daga kasar Afganistan.

  • Rasha: An sake jin Fashewar Wasu Abubuwa Masu Karfi A Saint Petersburg.

    Rasha: An sake jin Fashewar Wasu Abubuwa Masu Karfi A Saint Petersburg.

    Apr 06, 2017 18:56

    Jami'an tsaron Rasha sun sanar da fashewar wasu abubuwa masu karfi a garin Saint Petersburg a yau alhamis.

  • Kokarin Kasashen Yamma Na Tunzura MDD Kan Gwamnatin Syria Ya Cutura

    Kokarin Kasashen Yamma Na Tunzura MDD Kan Gwamnatin Syria Ya Cutura

    Apr 06, 2017 16:30

    Kokarin da kasashen yamma suka yi na tunzura Majalisar Dinkin Duniya (MDD) kan gwamnatin kasar Syria dangane da zargin amfani da makaman guba a kan mutanen Khan Shaikhun bai kai ga nasara ba.

  • Kokarin Kasashen Yamma Na Tunzura MDD Kan Gwamnatin Syria A Jiya Ya Ci Tura

    Kokarin Kasashen Yamma Na Tunzura MDD Kan Gwamnatin Syria A Jiya Ya Ci Tura

    Apr 06, 2017 07:57

    Kokarin da kasashen yamma suka yi na tunzura Majalisar Dinkin Dunita (MDD) kan gwamnatin kasar Syria dangane da zargin amfani da makamai masu guba a kan mutanen Khan Shaikhun bai kai ga nasara ba.

  • Rasha: 'Yan Sanda Sun Baza Komar Kama Mutane Biyu Da Ake Zargi Da Harin Saint Petersburg.

    Rasha: 'Yan Sanda Sun Baza Komar Kama Mutane Biyu Da Ake Zargi Da Harin Saint Petersburg.

    Apr 04, 2017 16:56

    Jami'an tsaron Rashan sun tabbatar da cewa harin da aka kai a tashar jirgin kasa ta karkashin kasa na kunar bakin wake ne.

  • Shugaban Iran Yayi Kakkausar Suka Ga Harin St. Petersburg Na Kasar Rasha

    Shugaban Iran Yayi Kakkausar Suka Ga Harin St. Petersburg Na Kasar Rasha

    Apr 04, 2017 16:49

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi kakkausar suka ga harin ta'addancin da aka kai tashar jirgin karkashin kasa da ke Saint Petersburg na kasar Rasha da yayi sanadiyyar mutuwar kimanin mutane 14 da kuma raunana wasu sama da 50.

  • Jami'an Tsaro: Dan Asalin Kasar Kyrgyzstan Ne Ya Kai Harin Saint Petersburg Na Kasar Rasha

    Jami'an Tsaro: Dan Asalin Kasar Kyrgyzstan Ne Ya Kai Harin Saint Petersburg Na Kasar Rasha

    Apr 04, 2017 16:48

    Hukumomin tsaron kasar Kyrgyzstan sun bayyana cewa wani dan asalin kasar shi ne ya kai harin kunar bakin waken da aka kai tashar jirgin karkashin kasa da ke Saint Petersburg na kasar Rasha a jiya Litinin da yayi sanadiyyar mutuwar mutane kimanin 14 da raunana wasu da dama.

  • Rasha : Mutane 14 Suka Mutu A Harin Jirgin Kasa

    Rasha : Mutane 14 Suka Mutu A Harin Jirgin Kasa

    Apr 04, 2017 10:55

    Hukumomi a kasar Rasha sun ce addadin mutanen da suka mutu a harin jirgin kasa na Saint-Petersburg ya kai 14.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS