-
Najeriya: An Kashe Wata Ma'aikaciyar Agaji Na Kungiyar Red Cross
Sep 18, 2018 18:57Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ambato kungiyar agajin ta Red Cross tana cewa; Ma'aikaciyar Agajin an sace ta ne tun a farkon shekarar nan nan ta 2018 a garin Kala Balge da ke jahar Borno
-
Libya: Kungiyar "Red Cross" Ta Yi Gargadi Akan Tabarbarewar Rayuwar Mutane A Tripoli
Aug 31, 2018 18:52Kungiyar Agaji ta kasa da kasa ta Red Cross ta fitar da bayani a yau juma'a tana cewa; Ta tuntubi dukkanin bangarorin da suke fada da juna domin isar da kayan agaji ga mabukata
-
Yemen : Adadin Masu Cutar Kwalera Ya Kai Milyan Guda
Dec 21, 2017 11:00Kungiyar agaji ta kasa da kasa (Red Cross) ta ce adadin mutanen da ke fama da cutar amai da gudawa cewa da kwalera a Yemen ya kai miliyan guda.
-
An Sace Euro Miliyan 50 Na Fada Da Cutar Ebola A Yammacin Afirka
Nov 05, 2017 11:06Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa an sace kudin hukumar agaji ta Red cross da ta ware domin fada da cutar Ebola.
-
An Kashe Wani Ma'aikacin Kai Agaji A Kasar Sudan Ta Kudu
Sep 09, 2017 18:58Kungiyar kai agajin gaggawa ta kasa da kasa ta sanar da kisan jami'inta a kasar sudan ta kudu
-
Sace Wasu Ma'aikatan Kungiyar Red Cross Guda 4 A Kasar Mali
May 16, 2017 12:15Kungiyar bada agajin gaggawa ta kasa da kasa ta Red Cross ta sanar da sace wasu ma'aikatanta guda hudu a kasar Mali.
-
Mali : Red Cross Ta Dakatar da Aiki A Kidal
Apr 26, 2017 11:07Kungiyar agaji ta kasa da kasa red cross ta sanar da sanar da dakatar da aikinta na wani dan lokaci a yankin Kidal dake arewacin kasar Mali.
-
An Bukaci Taimakon Red Cross Kan Yajin Cin Abincin Fursunonin Palastinawa
Apr 22, 2017 17:34An bukaci kungiyar bayar da agajin gaggawa ta duniya Red Cross da ta taimaka wajen ganin an warware batun yajin cin abinci da fursunonin Palastinawa ke yi.
-
Red Cross: Lamurra Suna Kara Muni A Kasar Sakamakon Mummunan Fari
Mar 29, 2017 05:48Kungiyar bayar da agaji ta kasa da kasa Red Cross ta yi gargadi dangane da matsalar da ake fuskanta a wasu yankunan kasar Kenya sakamakon fari da aka fuskanta a kasar a daminar da ta gabata.
-
A Yau Ne Za'a Kammala Fito Da Yan Ta'addan Daesh Daga Gabancin Birnin Halan Na Kasar Sirya.
Dec 22, 2016 11:20Majiyar kungiyar bada agaji na Red Cross a birin Halab na kasar Sirya ta bayyana cewa a yau Alhamis ne zasu kammala kwasar yan ta'adda daga gabacin birni na Halab.