Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

shahada

  • Kungiyar Hamas Ta Dora Alhakin Shahadar Bapalastine  A Gidan  Kurkukun Yahudawa Kan Sahayuna

    Kungiyar Hamas Ta Dora Alhakin Shahadar Bapalastine A Gidan Kurkukun Yahudawa Kan Sahayuna

    Feb 07, 2019 07:00

    Kungiyar gwagwarmayar Palastinawa (hamas) ta ce shahadar da Faris Barun ya yi a gidan kason yahudawa rashin kulawa ne na jami'an kiyon lafiyan gidan Kurkukun

  • Iran : 'Yan Sanda 2  Sun Yi Shahada A Bardar Imam Khomaini(q)

    Iran : 'Yan Sanda 2 Sun Yi Shahada A Bardar Imam Khomaini(q)

    Jan 26, 2019 11:57

    Mataimakin babban komandan jami'an 'yansanda na JMI a lardin Khuzistan na kudu maso yammacin kasar Iran ya bada sanarwan shahadar yan sanda biyu a safiyar yau Asbar sanadiyar harbi da bindiga wanda wasu mutanen da ba'a tantance ba har yanzun suka yi masu.

  • Matakin Isra'ila Na Hana Palastinawa Gudanar Da Zanga-Zanga

    Matakin Isra'ila Na Hana Palastinawa Gudanar Da Zanga-Zanga

    Nov 12, 2018 08:05

    Bayan Shahadar matashin bapalastine a hanun sojojin sahayuna, adadin shahidan na zanga-zangar lumana da Palastina ke yi na neman dawo da hakin kasarsu ya haura zuwa 233.

  • Matakin Isra'ila Na Hana Palastinawa Gudanar Da Zanga-Zanga

    Matakin Isra'ila Na Hana Palastinawa Gudanar Da Zanga-Zanga

    Nov 11, 2018 07:31

    Bayan Shahadar matashin bapalastine a hanun sojojin sahayuna, adadin shahidan na zanga-zangar lumana da Palastina ke yi na neman dawo da hakin kasarsu ya haura zuwa 233.

  • Matakin Isra'ila Na Hana Palastinawa Gudanar Da Zanga-Zanga

    Matakin Isra'ila Na Hana Palastinawa Gudanar Da Zanga-Zanga

    Nov 11, 2018 05:41

    Bayan Shahadar matashin bapalastine a hanun sojojin sahayuna, adadin shahidan na zanga-zangar lumana da Palastina ke yi na neman dawo da hakin kasarsu ya haura zuwa 233.

  • Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada Sakamakon Harin Sojojin H.K.I Kan Yankin Zirin Gaza

    Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada Sakamakon Harin Sojojin H.K.I Kan Yankin Zirin Gaza

    Nov 09, 2018 06:30

    Wani bapalasdine ya yi shahada sakamakon harin wuce gona da iri da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan yankin Zirin Gaza na Palasdinu.

  • Bapalasdine Guda Ya Yi Shahada A Garin Al-Khalil

    Bapalasdine Guda Ya Yi Shahada A Garin Al-Khalil

    Oct 23, 2018 18:53

    Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun harbe matashin ne a kusa da haramin annabi Ibrahim (a.s) a tsakiyar garin al-khalil da ke kudancin kogin jOrdan.

  • Wasu Palasdinawa Biyu Sun Yi Shahada Sakamakon Hare-Haren Ta'addancin Sojojin H.K.Isra'ila

    Wasu Palasdinawa Biyu Sun Yi Shahada Sakamakon Hare-Haren Ta'addancin Sojojin H.K.Isra'ila

    Sep 16, 2018 12:38

    Hare-haren wuce gona da iri da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suke ci gaba da kai wa kan al'ummar Palasdinu suna ci gaba da lashe rayukan Palasdinawa.

  • Sojojin Isra'ila Sun Harbe Falastinawa Biyu A Zirin Gaza

    Sojojin Isra'ila Sun Harbe Falastinawa Biyu A Zirin Gaza

    Sep 14, 2018 17:37

    A ci gaba da gudanar da gangamin neman hakkokin Falastinawa da aka kora daga kasarsu domin dawowa gida da dubban Falastinawa suke gudanarwa a zirin Gaza, sojojin Isra'ila sun bude wuta a kan masu gangamin tare da kashe biyu daga cikinsu da kuma jikkata wasu da dama.

  • Zanga-Zangar Palasdinawa Ta Neman Hakkin 'Yan Gudun Hijira Ta Lashe Rayukan Mutane 176

    Zanga-Zangar Palasdinawa Ta Neman Hakkin 'Yan Gudun Hijira Ta Lashe Rayukan Mutane 176

    Aug 14, 2018 06:56

    Sojojin gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun kashe Palasdinawa 176 tare da jikkata wasu 18,000 na daban tun daga ranar 30 ga watan Maris na wannan shekara zuwa yanzu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS