-
Syria Ta Bayyana Jin Dadin Dawowar Sufuri A Tsakaninta Da Kasar Iraki
Dec 28, 2017 15:37Ministan sufuri na kasar Syria Ali Hammud ya bayyana jin dadinsa akan dawowar jirga-jirgar jirage da kuma manyan motoci a tsakanin kasarsa da Iraki.
-
Ci Gaba Da Komawar 'Yan Gudun Hijirar Siriya Zuwa Kasarsu
Dec 27, 2017 08:56Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Al'ummar Siriya da suke zaune a kasar Lebanon a matsayin 'yan gudun hijira suna ci gaba da komawa kasarsu.
-
Kasar Rasha Ta Zargi Amurka Da Ba Da Horo Ga 'Yan Ta'addan Siriya
Dec 27, 2017 02:18Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Rasha Janar Valery Gerasimov ya bayyana cewar Amurka tana ba wa 'yan ta'addan kasar Siriya horo da dabaru na sojoji a sansanin sojin Amurkan da ke yankin Al-tanf da ke kudancin kasar Siriyan.
-
Rasha Ta Zargi 'Yan Tawayen Siriya Da Rusa Zaman Ganeva
Dec 22, 2017 08:38Gwamnatin Rasha ta ce 'yan adawa ne suka kawo cikas a tattaunawar Ganeva game da makomar Siriya
-
Sabon Zagayen Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Astana
Dec 21, 2017 06:15Yau Alhamis ake sake komawa wani sabon zagayen tattaunawa a birnin Astana na Kazakhstan kan rikicin kasar Siriya tsakanin wakilan 'yan adawa da na gwamnatin kasar.
-
Faransa : Macron Ya Yi Amai Ya Lashe Kan Batun Siriya
Dec 18, 2017 07:33Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron, ya fada cewa wajibi ne ya tattauna tare da shugaba Bashar al-Assad na Siriya domin kawo karshen yakin basasar kasar, da kuma shirya hanyoyin da za su tabbatar da zaman lafiya mai dorewa a kasar.
-
Syria: Amurka Tana Kafa Sabuwar Rundunar Mayaka
Dec 16, 2017 15:41Cibiyar kasar Rasha mai kula sulhu na kasar Syria ta sanar da cewa Amurkan tana kafa sabuwar rundunar soja a sansanin 'yan gudun hijira na Hasaka da ke arewa maso gabacin kasar.
-
Rasha : Putin Ya Fara Ziyara A Masar
Dec 11, 2017 12:05Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin, ya fara wata ziyarar aiki a birnin Alkahira na kasar Masar.
-
Ma'aikatar Tsaron Kasar Rasha Ta Ce Tana Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Wuraren Yan Ta'adda A Siria
Dec 08, 2017 08:26Gwamnatin kasar Rasha ta bada sanarwan cewa tana ci gaba da kai hare-hare kan mabuyar yan ta'adda a kasar Siria.
-
Putin: Rasha Za Ta Taimaka Wajen Sake Gina Wurare Masu Tsarki Na Dukkanin Addinai A Siriya
Dec 05, 2017 03:02Shugaban kasar Rasha ya bayyana mahimancin dawo da sulhu a Siriya tare da komawar dukkanin 'yan gudun hijra na dukkanin kabilu da addini zuwa yankunansu.