-
Syria : Akwai Bukatar Isar Da Kayan Agaji Cikin Gaggawa A Aleppo
Aug 10, 2016 00:59MDD, ta ce tana da bukatar isar da agaji cikin gaggawa ga mazauna birnin Aleppo na kasar Syria dake cikin tsaka mai wuya a daidai lokacin da sojoji da 'yan tawayen kasar ke shirin shiga wani sabon fada.
-
Sojojin Syria Sun Kwace Iko Da Yankunan Kanisba Da Shallif Daga 'Yan Ta'addan ISIS
Aug 09, 2016 17:04Sojojin kasar Syria sun kwace iko da wasu yankuna da ke hannun 'yan ta'addan ISIS da ke cikin gundumar latakia a kan iyaka da kasar Turkiya.
-
Bincike: Sama Da 'Yan Ta'adda Dubu 360 Daga Kasashe 93 Aka Shigar Da Su Siriya
Aug 08, 2016 13:26Cibiyar binciken nan ta Farrell ta kasar Jamus ta sanar da cewa tun daga shekara ta 2011 da aka fara rikici a kasar Siriya ya zuwa yanzu an shigar da 'yan ta'adda sama da dubu 360 da suka fito daga kasashe sama da 93 na duniya zuwa kasar.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Halaka Gungun 'Yan Ta'adda Masu Yawa A Arewacin Kasar
Aug 07, 2016 06:40Sojojin gwamnatin Siriya sun fafata da gungun 'yan ta'adda a yankin kudancin garin Halab da ke arewacin kasar inda suka samu nasarar halaka 'yan ta'adda masu tarin yawa.
-
Daruruwan 'Yan Ta'addan Takfiriyyah Na ISIS Sun Halaka A Aleppo
Aug 07, 2016 00:56Rahotanni daga kasar Syria na cewa daruruwan 'yan ta'addan Takfiriyyah Wahabiya ne suka rasa rayukansu a cikin gundumar Aleppo da ke kasar Syria, a ba ta kashin da aka yi da su a cikin makon nan.
-
MDD, Ta Gayyaci Gwamantin Syria A Hukumance, A Tattaunar Sulhu
Jul 31, 2016 10:28Majalisar Dinkin Duniya ta mikawa gwamnatin Syria gayyata shiga sabon zagayen tattaunawar sulhu da za'a yi a karshen watan Agusta mai shirin kamawa tare da 'yan adawa na kasar.
-
"Yan ta'adda Sun Hana Farare Hula ficewa Daga Birnin Halab
Jul 29, 2016 06:50Mutane Kadan Ne Su Ka Fice Daga Birnin Halab, Bayan Da 'yan ta'adda su ka hana mafi yawanci fita.
-
Al' Nusra Ta Yanke Alaka da Al 'Qaeda
Jul 29, 2016 02:02kungiyar ta'ada ta Al' Nusra a Syria ta sanar da yanke duk wata alaka da babbar kungiyar ta'adanci ta Al 'Qaeda.
-
Syria : Harin (IS) A Qamichli Ya Kashe Mutane Akallah 44
Jul 27, 2016 10:02Rahotanni daga Syria na cewa mutane a kalla 44 ne suka rasa rayukan su kana wasu 140 suka raunana a wani harin bom da aka kai da wata babbar mota a birnin Qamishli na galibi Kurdawa.
-
Gwamnatin Amurka Ta Fara Karkata Zuwa Ga Barin Bashar Al-Asad Kan Kujerar Shugabancin Kasar Siria
Jul 26, 2016 12:32Amurka ta fara yin shiru kan bayun ture bashhar al-asad daga kan kujerar shugabancin kasar Siria