-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Rusa Sansanonin 'Yan Ta'addan Da'ish
Apr 29, 2016 13:15Rundunar sojin Siriya da hadin gwiwar dakarun sa -kai sun kai waje jerin hare-hare kan sansanonin 'yan ta'addan kungiyar Da'ish da ke gabashin kasar tare da halaka 'yan ta'adda masu tarin yawa.
-
Syria Na Adawa Da Matakin Amurka, Na Tura Sojoji zuwa kasar
Apr 29, 2016 01:05Ma'aikatar harkokin wajen kasar Syria, ta bayyana rashin amincewar ta da matakin kasar Amurka, na tura sojoji zuwa kasar, wanda a cewar ta wannan matakin ya sabawa doka.
-
Gwamnatin Kasar Siria Ta Yi Allah Wadai Da Shogowar Sojojin Amurka Kasar
Apr 28, 2016 12:44Gwamnatin kasar Siria ta yi Al..wadai da shigar sojojin Amurka cikin kasarta ba tare da izini ba.
-
MDD: Kimanin Mutane 400,000 Ne Suka Mutu A Rikicin Siriya
Apr 23, 2016 06:35Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar kimanin mutane 400,000 ne suka rasa rayukansu a kasar Siriya tsawon shekaru biyar na yakin basasan da ke faruwa a kasar sakamakon ci gaba da goyon bayan da wasu kasashen larabawa suke ba wa 'yan ta'addan da suka shigo da su kasar.
-
Syria : MDD Ta Fara Kwashe Mutane A Wuraren Da Ake Rikeda
Apr 21, 2016 00:35MDD ta fara aiwatar da wani tsarin ta na kwashe da mutane marasa lafiya ko kuma masu rauni a wuraren dake karkashin ikon 'yan tawaye ko kuma sojojin gwamnati a kasar Syria.
-
Janar Pourdestan: Sojojin Iran Za Su Ci Gaba Da Ayyukan Da Aka Tura Su Yi A Siriya
Apr 18, 2016 00:51Babban hafsan hafsoshin sojin kasa na Iran Birgediya Janar Ahmad Ridha Pourdestan ya bayyana cewar sojojin Iran da suke kasar Siriya a matsayin masu ba wa sojojin kasar shawara za su ci gaba da gudanar da ayyukansu a can a ci gaba da taimakon da suke ba wa sojojin a fadar da suke yi da 'yan ta'adda.
-
Kasar Aljeriya Ta Bayyana Fatar Ganin An Cimma Nasarar Kawo Karshe Rikicin Siriya
Apr 17, 2016 13:48A sakonsa ga mahalatta zaman taro kan rikicin kasar Siriya a birnin Geneva Shugaban kasar Aljeriya ya bayyana fatan ganin gwamnatin Siriya da 'yan tawayen kasar sun cimma yarjejeniyar sulhu domin kawo karshen yakin basasar kasar.
-
Syria : Bashar Al'Assad Zai Ci Gaba Da Mulki
Apr 17, 2016 04:59Amurka da Rasha sun cimma matsaya guda akan rikicin Syria, wace ta tanadi cewa Bashar Al'assad zai gaba da mulki, kana kuma ya tsaya takara a zaben shugaban kasa.
-
Kusan Kashi 58% Na Masu Zabe A Syria Ne Suka Kada Kuri'a
Apr 16, 2016 22:52Hukumar zabe mai zaman kanta a kasar Syria ta sanar da cewa, kashi 57.56 na wadanda suka cancabnci kada kuri'a a kasar ne suka kada kuri'unsu a zabukan 'yan majalisar dokoki da aka gudanar a kasar.
-
Ci gaban sojojin Siriya wajen tsarkake ganin Halab.
Apr 14, 2016 13:26Dakarun tsaron Siriya da Dakarun sa kai sun samu nasarar tsarkake wani bangare na gefen arewacin jihar Halab