Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Siriya : An Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

    Siriya : An Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

    Feb 12, 2016 06:10

    Matakin dai bai shafi yakin da akeyi da kungiyar (IS) da kuma al Nusra ba.

  • Firayi Ministan Rasha: Tura Sojoji Kasar Siriya Na Iya Haifar Da Yakin Duniya

    Firayi Ministan Rasha: Tura Sojoji Kasar Siriya Na Iya Haifar Da Yakin Duniya

    Feb 12, 2016 01:01

    Firayi ministan kasar Rasha Dmitry Medvedev ya ja kunnen cewa tura sojojin kasashen waje zuwa kasar Siriya da wasu kasashe suke shirin yi zai iya haifar da sabon yakin duniya.

  • Jakadan Rasha A Masar Ya Zargi Bangaren Yan Adawar Kasar Siria Da Takatar Da Tattaunawa A Geneva

    Jakadan Rasha A Masar Ya Zargi Bangaren Yan Adawar Kasar Siria Da Takatar Da Tattaunawa A Geneva

    Feb 08, 2016 12:44

    Jakadan kasar Rasha a Masar ta zargi bangaren yan adawa a kasar Siria da laifin

  • Gwamnatin Saudiyya Da Batun Tura Sojojinta Zuwa Kasar Siriya

    Gwamnatin Saudiyya Da Batun Tura Sojojinta Zuwa Kasar Siriya

    Feb 08, 2016 02:08

    Har ya zuwa yanzu ana ci gaba da samun mabambanta ra'ayuyyuka dangane da sanarwar da gwamnatin Saudiyya ta yi na shirin da take da shi na tura sojojinta zuwa kasar Siriya, lamarin da gwamnatin Amurka ta yi maraba da shi a daidai lokacin da wasu a Turai kuma suke ci gaba da nuna dari-darin su kan hakan.

  • Sojojin Syria Sun Isa kilo mita 16 da iyakar Kasar Turkiya.

    Sojojin Syria Sun Isa kilo mita 16 da iyakar Kasar Turkiya.

    Feb 07, 2016 02:17

    Sojojin Kasar Syria sun karaci garin Tal-Rif'ata mai nisan kilo mita 16 kacal daga iyakar kasar Turkiya.

  • Ministan Harkokin Wajen Siria Ya Gargadi Duk Wanda Yake Son Shigar Da Sojojin Waje Cikin Kasarsa

    Ministan Harkokin Wajen Siria Ya Gargadi Duk Wanda Yake Son Shigar Da Sojojin Waje Cikin Kasarsa

    Feb 06, 2016 14:11

    Ministan harkokin wajen kasar Syria walidul Mu'allim ya ja kunnen kasashen da suke tunanin aiko da sojojin kasar zuwa cikin

  • Sojojin Siriya Sun Kwato Wasu Garuruwan 'Yan Shi'a Biyu Daga Hannun 'Yan Ta'adda

    Sojojin Siriya Sun Kwato Wasu Garuruwan 'Yan Shi'a Biyu Daga Hannun 'Yan Ta'adda

    Feb 04, 2016 02:20

    Sojojin kasar Siriya da kawayenta na dakarun kungiyar kungiyar Hizbullah sun sami nasarar kawo karshen kawanya na shekaru uku da 'yan ta'adda suka yi wa wasu garuruwa biyu na mabiya tafarkin Shi'a lamarin da ya katse daya daga cikin hanyoyin da 'yan ta'addan suke samun makamai daga kasar Turkiyya.

  • Kawo Karshen Killace Garuruwan Nabl Da Kuma Az-Zahrah Na Kasar Siriya

    Kawo Karshen Killace Garuruwan Nabl Da Kuma Az-Zahrah Na Kasar Siriya

    Feb 03, 2016 15:40

    Sojojin gwamnatin Siriya da dakarun sa-kai sun kawo karshen killace garuruwan Nabl da kuma Azzahrah da suke gefen birnin Halab ta Arewa da ‘yan ta’adda suka yi tsawon shekaru uku da rabi.

  • Fara Tattaunawa Tsakanin Wakilin MDD Da Tawagar Gwamnatin Siriya

    Fara Tattaunawa Tsakanin Wakilin MDD Da Tawagar Gwamnatin Siriya

    Feb 02, 2016 13:29

    An Fara Tattaunawa Tsakanin Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musaman da wakilan gwamnatin Siriya A Birnin Ganeva.

  • Kalubalen Da Tattaunawar Gwamnati da 'Yan Adawan Siriya Ke Fuskanta

    Kalubalen Da Tattaunawar Gwamnati da 'Yan Adawan Siriya Ke Fuskanta

    Feb 02, 2016 12:54

    Shirye-shiryen tattaunawar ta wannan Litinin na fuskantar kalubale da ya hada da rashin cimma daidaito tsakanin 'yan adawa kasar Siriya akan wadanda zasu wakilce su.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS