-
An Kori Kwamandan 'Yan Sanda Da Shugaban Hukumar Leken Asirin Somaliya
Oct 30, 2017 05:50Gwamnatin kasar Somaliya ta sallami babban sufeto janar na 'yan sanda da kuma shugaban hukumar leken asiri ta kasar daga mukamansu biyo bayan hare-haren ta'addancin da aka kai birnin Mogadishu, babban birnin kasar.
-
Tashin Bom A Gefen Hanya Ya Lashe Rayukan Mutane Bakwai A Kasar Somaliya
Oct 22, 2017 18:19Majiyar rundunar sojin Somaliya ta sanar da cewa: Wani bom da aka dasa a gefen hanya ya yi sanadiyyar tarwatsa motar bus a kusa da birnin Mogadishu fadar mulkin kasar a yau Lahadi.
-
Somaliya : Mutum 358 Suka Mutu A Harin Mogadisho
Oct 21, 2017 06:21Gwamnatin Somaliya ta fitar da sanarwar cewa mutane 358 ne suka rasa rayukansu a harin da aka kai da babbar mota a ranar 14 ga wata a Mogadisho babban birnin kasar.
-
Somaliya Ta Sha Alwashin Yaki Da Al-Shabab
Oct 19, 2017 17:37Shugaban kasar Somaliya, Mohamed Abdullahi Mohamed, ya sha alwashin ci gaba da yaki da kungiyar Al'shabab, bayan mummunan harin da kungiyar ta kai wanda ya yi ajalin a kalla mutum 300.
-
Somaliya : Mutane 230 Suka Mutu A Harin Mogadisho
Oct 15, 2017 17:53'Yan sanda a Somaliya sun ce a kalla mutane 230 ne suka rasa rayukansu a harin bam na Jiya Asabar da aka kai da wata babbar mota a Mogadisho babban birnin kasar.
-
Somaliya: Harin Ta'addanci Ya Kashe Mutane 40
Oct 15, 2017 12:25'Yan sandan kasar ta Somaliya sun ce mutane sun mutu ne saboda tarwatsewar wata mota da aka makare da bama-bamai a babban birnin kasar Magadishu.
-
Wata Mota Da Aka Makare Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Birnin Mogadishu Na Somaliya
Oct 14, 2017 19:06Wata doguwar mota da aka makare da bama-bamai ta tarwatse a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya, inda ta lashe rayukan mutane kimanin 40 tare da jikkata wasu adadi masu yawa.
-
Somaliya: sojoji Sun Sanar Da Kashe 'Yan Kungiyar al-Shabab
Oct 06, 2017 18:08A yau Juma'a ne dai sojojin kasar ta Somaliya suka sanar da kashe 'yan kungiyar ta al-shabab mai alaka da al'ka'ida su 3.
-
Yan Gudun Hijiran Somalia A Yemen Suna Barin Kasar Saboda Yaki
Oct 05, 2017 17:05MDD ta bada sanarwan cewa yan gudun hijirar kasar Somalia wadanda suka gudu daga kasarsu a shekarun baya zuwa kasar yemen a halin yanzu suna kaura daga kasar sanadiyyar yaki da kuma barazanar fari.
-
Sojojin Somaliya Sun Kai Farmaki Kan Maboyar 'Yan Ta'addan Kungiyar Al-Shabab
Oct 03, 2017 18:58Sojojin gwamnatin Somaliya sun kai farmaki kan maboyar 'yan kungiyar Al-Shabab da ke shiyar kudancin kasar, inda suka yi nasarar halaka 'yan ta'adda tara.