-
Gwamnatin Somaliya Za Ta Sanya Ido Kan Kamfanonin Sadarwa
Oct 03, 2017 10:52Gwamnatin Somaliya ta fitar da wata sabuwar doka da zata sanya ido kan kamfanonin sadarwa a kasar.
-
Akalla Sojoji 15 Sun Mutu Sakamakon Harin Da Al-Shahab Suka Kai Barikin Sojin Somaliya
Sep 29, 2017 11:15Mahukunta a kasar Somaliya sun sanar da cewa alal akalla sojojin kasar guda 15 sun rasa rayukansu sakamakon wani harin ta'addanci da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab suka kai wani barikin soji da ke kusa da garin Mogadishu, babban birnin kasar Somaliyan.
-
Jami'an Tsaron Kasar Somalia Sun Samu Nasarar Kubutar Da Wani Yankin Kan Iyaka Da Kasar Kenya
Sep 12, 2017 18:56Jami'an tsaron kasar Somalia sun sami nasarar tsarkake wani yanki na kan iyaka da kasar Kenya daga samuwar yan ta'adda ta kungiyar al-shabab.
-
Sojojin Somaliya Sun Kwato Garin Kan Iyaka Da Kenya Da Al-Shabab Suka Kame
Sep 11, 2017 17:54Sojojin gwamnatin kasar Somaliya sun ce sun kwato garin Balad Hawo da ke kan iyakan kasar da kasar Kenya daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab bayan kame garin da suka yi a safiyar yau Litinin.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane A Kasar Somaliya
Sep 10, 2017 18:11Wani bom ya fashe a gidan cin abinci da ke garin Beledweyne a shiyar arewacin kasar Somaliya, inda ya lashe rayukan mutane akalla shida tare da jikkata wasu da dama.
-
An Kashe Mutane Sama Da 30 A kasar Somaliya
Sep 03, 2017 18:54Kimanin sojoji 26 ne suka hallaka yayin da wasu fararen hula 12 suka rasa rayukansu sanadiyar wani mumunar hari na mayakan kungiyar As-shabab
-
Ethiopia Ta Tabbatar Da Cewa Somaliya Ta Mika Mata Daya Daga Cikin Shugabannin 'Yan Awaren Kasar
Sep 02, 2017 10:54Gwamnatin kasar Ethiopia ta tabbatar da cewa gwamnatin kasar Somaliya ta mika mata daya daga cikin jagororin kungiyar 'yan awaren kasar nan ta Ogaden National Liberation Front (ONLF) da ke fafutukan ballewar yankin Ogaden daga kasar Ethiopian.
-
Somaliya Ta Mika Madugun 'Yan Tawayen Ethiopia Ga Gwamnatin Kasar
Aug 31, 2017 17:55Mahukuntan kasar Somaliya sun mika daya daga cikin manyan jagororin kungiyar 'yan tawayen nan ta "The Ogaden National Liberation Front" (ONLF) na kasar Ethiopia ga gwamnatin kasar, lamarin da ke ci gaba da fuskantar suka daga ciki da wajen kasar.
-
Somaliya Ta Ki Karbar Tayin Cin Hanci Domin Yanke Alaka Da Qatar
Aug 31, 2017 12:49Shugaban kasar Somalia ya ki karbar wani tayin cin hanci na dala miliyan 68 da gwamnatin Saudiyya ta gabatar masa, domin ya yanke alakar kasarsa da Qatar.
-
Al-Shabab Ta Tabbatar Da Halaka Daya Daga Cikin Manyan Kwamandojinta
Aug 27, 2017 04:56Kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab ta kasar Somaliya ta tabbatar da halaka daya daga cikin manyan kwamandojinta sakamakon harin da sojojin kasar da kawayensu na waje suka kai masa.