-
An Kashe Fararen Hula 10 A Kudancin Somaliya
Aug 26, 2017 16:17Wanii Jmi'in kasar Somaliya ya sanar da mutuwar fararen hula 10 sanadiyar harin mayakan kasashen waje a kauyen Barire dake kudancin kasar.
-
Sojojin Kasar Amurka Sun Kashe Yara Ukku A Wani Harin Da Suka Kai A Kasar Somalia
Aug 26, 2017 12:46Sojojin kasar Somalia wadanda suke samun tallafi daga sojojin Amurka sun kai wani hari a wajen birnin Magadushu insa suka kashe yan ta'adda har da kuma yara kanana ukku.
-
An Halaka Wani Kwamandan 'Yan Ta'addan Al-shabab A Kasar Somalia
Aug 21, 2017 19:15Jami'an sojin kasar Somalia sun sanar da samun nasarar halaka 7 daga cikin mayakan kungiyar 'yan ta'adda ta Al-shabab.
-
Kasashen Masar Da Somaliya Sun Jaddada Bukatar Bunkasa Alaka A Tsakaninsu
Aug 21, 2017 06:48Shugabannin kasashen Masar da Somaliya sun jaddada bukatar bunkasa alakar kasuwanci da na tattalin arziki a tsakanin kasashensu.
-
Somaliya: An Kashe Wani Babban Kwamandan al-Shabab
Aug 11, 2017 11:13Majiyar gwamnatin kasar ta Somaliya ta sanar da cewa; Wanda aka kashe din yana da hannu a hare-hare na ta'addanci a cikin babban birnin kasar Magadishu.
-
Rikici Ya Hallaka Mutane 20 A Somaliya
Aug 10, 2017 19:03Rikici yayi sanadiyar hallakar mutane 20 a kudu maso yammacin kasar somaliya
-
Ethiopia Za Ta Taimaka Wa Somali Kwato Garin Leego Daga Al-Shabaab
Aug 06, 2017 10:08Gwamnatin kasar Ethiopia ta sanar da cewa za ta tura sojojinta zuwa kasar Somaliya da nufin taimakawa wajen sake kwato garin Leego mai tsananin muhimmanci da 'yan kungiyar Al-Shabaab suka kwace a ranar Juma'a.
-
Kungiyar Ashabab Ta Kwace Wani Gari A kudancin Somaliya
Aug 04, 2017 19:01Mayakan Ashabaab sun kwace garin Leego da ke a kudancin kasar Somaliya, jim kadan bayan barin garin da sojojin tabbatar da zaman lafiya suka yi.
-
Somaliya: Mutane 11 Sun Mutu Saboda Tarwatsewar Mota Mai Bama-bamai.
Aug 03, 2017 06:41Motar da aka makare da maba-bamai ta tarwatse ne a kusa da wani gidan cin abinci a garin Kismayo da ke kudancin kasar ta Somaliya a jiya laraba.
-
Tashin Bam Yayi Sanadiyar Jikkatar Mutane 10 A Kudancin Somaliya
Aug 02, 2017 06:44Wata mota shake da bama-bamai ta tarwatse a garin Kismayo na kudancin kasar somaliya, lamarin da yayi jikkatar mutane 10