-
An Hallaka Wani Komandan Kungiyar Al shabab A Somaliya
Aug 01, 2017 13:00Ma'aikatar sadarwa ta kasar Somaliya ta sanar da hallaka wani komandan kungiyar ta'addanci ta Ashabab.
-
An Kashe Sojojin Uganda 12 A Kasar Somalia
Jul 31, 2017 14:08Ma'aikatan Tsaron kasar Uganda ta bada labarin cewa an kashe sojojin kasar 12 a kudancin kasar Somalia.
-
Kungiyar Al-Shabab Ta Yi Da'awar Kashe Sojojin Tarayyar Afrika Masu Yawa A Somaliya
Jul 31, 2017 06:44Kungiyar Al-Shabab ta kasar Somaliya ta yi da'awar kashe sojojin kungiyar Tarayyar Afrika 39 a wani dauki ba dadi da suka yi a gundumar Bukamareer da ke yankin Lower Shabelle a shiyar kudu maso yammacin birnin Mogadishu fadar mulkin kasar.
-
Harin Bam Ya Hallaka Mutane Da Dama A Birnin Magadushu.
Jul 30, 2017 11:53Jami'an 'yan sandar Somaliya sun sanar da cewa tashin Bam a babban birnin kasar ya hallaka Mutane 5 tare da jikkata wasu 13 na daban.
-
Somaliya: Wasu 'Yan Kungiyar Al-Shabab Sun Mika Kawukansu Ga Hukuma
Jul 24, 2017 19:19Kamfanin dillancin labarun Xinuha na kasar Sin ya ce 'yan kungiyar a al-shabab da su ka mika kawukansu ga jami'an tsaro sun hada da kwamanda.
-
Somaliya: An Rusa Wata Cibiyar al-Shabab A Kudancin Somaliya
Jul 22, 2017 12:09Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ce rundunar hadin gwiwa ta sojojin Somaliya da dakarun zaman lafiya na Afirka ne su ka kai harin a kusa da garin Tortoro a kudancin kasar.
-
Wani Bom Ya Tashi Da Rundunar Kungiyar AU A Kasar Somaliya
Jul 18, 2017 17:54Rahotanni daga kasar Somaliya sun jiyo wasu majiyoyin tsaron kasar suna fadin cewa wani bam da aka dana ya tarwatsa wata motar soji da take dauke da dakarun kungiyar Tarayyar Afirka (AMISOM) a kudancin kasar.
-
Uganda Ta Aike Da Sojoji 2000 Zuwa Somaliya Don Fada Da Al-Shabab.
Jul 16, 2017 06:45Babban hafsan tsaron kasar Uganda Janar David Mohozi ya sanar a iya asabar cewa; sojojin da su ka tura za su hade ne da rundunar tabbatar zaman lafiya ta Afrika.
-
Mutane 3 Ne Suka Rasu Bayan Tashin Wani Bam A Kusa Da Birnin Magadishu Na Somalia
Jul 13, 2017 06:53Tashar television ta Al-Mayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto wata majiya daga birnin Magadishu babban birnin kasar Somalia tana cewa an tada bom a cikin wata mota a kusa da birnin wanda ya yayi sanadiyyar mutuwar mutane 3 da kuma raunata wasu 8.
-
An Hallaka Mayakan Ashabab Da Dama A Yammacin Somaliya
Jul 10, 2017 11:43Akalalla 'yan ta'adda Ashabab 18 suka hallaka a yayin wani farmakin da Sojojin Somaliya suka kai arewacin kasar