-
'Yan Gudun Hijrar Sudan Ta Kudu Na Ci Gaba Da Kwarawa Zuwa Kasar Sudan
Jan 31, 2018 18:15Wakilin Hukumar Dake kula da 'yan gudun hijra na MDD ya sanar da karuwar kwararen 'yan gudun hijrar sudan ta kusdu zuwa kasar Sudan
-
Sudan Ta Ki Amincewa Da Shawarar Masar Akan Madatsar Ruwan Habasha
Jan 30, 2018 19:01Ministan makamashi na kasar Sudan Mu'utaz Musa ne ya bayyana watsin da kasarsa ta yi da shawarar kasar Masar, tare da cewa nan da wani lokaci za a sake bude tattaunawa kan lamarin
-
Shugabannin Sudan, Masar da Habasha Za Su Gudanar Da Taro Kan Madatsar Nilu A Yau Litinin
Jan 29, 2018 05:54Shugabannin kasashen Sudan, Masar da Habasha za su yi wata ganawa a yau din nan Litinin don tattaunawa da nufin cimma matsaya da yarjejeniya kan madatsar ruwan da kasar Habashan take ginawa da bangarenta na Kogin Nilu da ya janyo kace nace.
-
Dangantakar Sudan Da Masar Ta Fara Kyautata A Taron Addis Ababa
Jan 28, 2018 12:05Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ta bada labarin kyautatuwar dangantakar kasar da kasar Masar a taron da shuwagabannin Afrika suke gudanarwa a halin yanzu a kasar Ethiopia.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Sudan Ta Kira Jami'an Diblomasiyyar Libya Don Karin Bayan Kan Azabtar Da Sunadawa
Jan 24, 2018 06:24Ma'aikatar harkokin wajen kasar sudan a birnin Khartum ta kira jami'an diblomasiyyar kasar Libya a birnin don neman karin bayani kan labarin azabtar da sudanawa a birnin Tripoli.
-
Sudan Ta Musunta Zargin Amurka Kan kare Hakkin bil Adama
Jan 22, 2018 11:16Kasar Sudan ta musunta zargin da Amurka ta yi mata dangane da kare hakkokin bil Adama.
-
Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Hayar Saudiyya Masu Yawa A Shiyar Arewacin Kasar
Jan 21, 2018 06:53Sojojin Yamen da hadin gwiwar dakarun sa-kai na kasar sun kashe sojojin Sudan da suke yaki karkashin rundunar kawancen Saudiyya a kasar ta Yamen.
-
Gwamnatin Sudan Na CI Gaba Da Kame Masu Fafutukar Fada Da Tsadar Rayuwa
Jan 18, 2018 11:44Jami'an tsaron kasar Sudan sun kame shugaban kungiyar Koministe Mukhtar Al-khatib a kokarin ci gaba da kalubalantar masu fafutukar fada da tsadar rayuwa a kasar
-
Cote D'Ivoire, Gambiya, Da Maroco Sun Jaddada Wajabcin Maganace Matsalolin Musulmi Ta Hanyar Ruwan Sanyi
Jan 17, 2018 11:45Wakilan Kasashen Sudan, Cote D'ivoire, Gambiya da Maroco dake halartar taron shugabannin majalisun dokoki na kasashen musulmi na kungiyar OIC karo na 13 a birnin Tehran sun jaddada wajabcin magance matsalar duniyar musulmi tare da kalubalantar mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila cikin ruwan sanyi.
-
Sudan: Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Zanga-zangar Nuna Adawa Da Tsadar Rayuwa
Jan 16, 2018 18:54Daruruwan mutane ne suka fito kan tituna suna bada taken nuna kin amincewarsu da hauhawar farashin kayan masarufi