Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Habasha Ta Jaddada Muhimmancin Alaka Da Kasar Sudan

    Habasha Ta Jaddada Muhimmancin Alaka Da Kasar Sudan

    Jan 15, 2018 11:50

    Ministan harkokin wajen kasar Habasha -Verkhini Ghobi wanda ya gana da takwaransa na kasar Sudan Ibrahim Gandur ya ce; Alakarmu da Sudan ta fi ta kowance kasa muhimmanci saboda muna shan ruwa ne daga kogin Maliya

  • Alakar Diplomasiyya Tsakanin Masar Da Sudan Na Ci Gaba Da Tsami

    Alakar Diplomasiyya Tsakanin Masar Da Sudan Na Ci Gaba Da Tsami

    Jan 15, 2018 05:51

    Gwamnatin kasar Sudan ta bayyana cewar akwai yiyuwar ta dau wasu matakai masu tsauri kan kasar Masar a nan gaba, a ci gaba da kai ruwa da ke gudana tsakanin kasashen biyu.

  • Sudan Tana Sanya Idanu Akan Kai Da Komowar Sojojin Masar Da Eritrea

    Sudan Tana Sanya Idanu Akan Kai Da Komowar Sojojin Masar Da Eritrea

    Jan 12, 2018 11:56

    Mataimakin Shugaban Kasar Sudan Ibrahim Mahmud ne ya sanar da haka yana mai bayyana kai da komowar sojojin makwabtan nasu biyu a matsayin barazana ta tsaro ga Sudan.

  • Majalisar Sudan Ta Soki Siyasar Tattalin Arziki Ta Gwamnatin Kasar

    Majalisar Sudan Ta Soki Siyasar Tattalin Arziki Ta Gwamnatin Kasar

    Jan 11, 2018 11:16

    'Yan majalisar dokokin kasar ta Sudan sun yi sukar ne akan yadda gwamnati ta kasa warware matsalolin yau da kullum na rayuwar mutane

  • Gwamnatin Sudan Ta Ja Kunnen Masu Zanga-Zangar Tashin Farashin Biredi A Kasar

    Gwamnatin Sudan Ta Ja Kunnen Masu Zanga-Zangar Tashin Farashin Biredi A Kasar

    Jan 10, 2018 11:23

    Gwamnatin Sudan ta ja kunnen masu zanga-zangar nuna rashin amincewa da hauhawar farashin biredin a kasar da su kawo karshen zanga-zangar ko kuma gwamnatin za ta yi amfani da karfi a kansu.

  • An Shiga Kwana Na Uku Na Zanga-Zangar Hauhawar Farashin Kayayyaki A Sudan

    An Shiga Kwana Na Uku Na Zanga-Zangar Hauhawar Farashin Kayayyaki A Sudan

    Jan 09, 2018 11:24

    Rahotanni daga kasar Sudan sun bayyana cewar al'ummar kasar musamman daliban jami'oi suna ci gaba da zanga-zangar nuna rashin amincewa da hauhawar farashin kayayyaki a kasar da suka faro ta kwanaki uku da suka gabata.

  • An Shiga Kwana Na Uku Na Zanga-Zangar Hauhawar Farashin Kayayyaki A Sudan

    An Shiga Kwana Na Uku Na Zanga-Zangar Hauhawar Farashin Kayayyaki A Sudan

    Jan 09, 2018 11:22

    Rahotanni daga kasar Sudan sun bayyana cewar al'ummar kasar musamman daliban jami'oi suna ci gaba da zanga-zangar nuna rashin amincewa da hauhawar farashin kayayyaki a kasar da suka faro ta kwanaki uku da suka gabata.

  • Gwamnatin Sudan Ta Sake Shigar Da Karar Kasar Masar A Gaban Majalisar Dinkin Duniya

    Gwamnatin Sudan Ta Sake Shigar Da Karar Kasar Masar A Gaban Majalisar Dinkin Duniya

    Jan 09, 2018 06:34

    Gwamnatin Sudan ta sake gabatar da kokenta kan kasar Masar a gaban Majalisar Dinkin Duniya tana neman a tilastawa mahukuntan Masar janyewa daga yankunan Sudan da suka mamaye.

  • Mahukuntan Sudan Sun Dakatar Da Wasu Jaridun Kasar Saboda Watsa Labarin Sukar Gwamnati

    Mahukuntan Sudan Sun Dakatar Da Wasu Jaridun Kasar Saboda Watsa Labarin Sukar Gwamnati

    Jan 07, 2018 19:33

    Mahukuntan Sudan sun hana sayar da wasu jaridun kasar guda shida sakamakon watsa labarin sukar gwamnatin kasar kan karin farashin burodi da ta yi a kasar.

  • Sudan Ta Rufe Kan Iyakarta Da Kasar Eritrea

    Sudan Ta Rufe Kan Iyakarta Da Kasar Eritrea

    Jan 07, 2018 06:39

    Rufe kan iyakar da Eritrea ya zo ne a daidai lokacin da gwamnatin Khartum ta kafa dokar ta baci a jahar Kassala da ke kan iyaka.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS