Habasha Ta Jaddada Muhimmancin Alaka Da Kasar Sudan
Ministan harkokin wajen kasar Habasha -Verkhini Ghobi wanda ya gana da takwaransa na kasar Sudan Ibrahim Gandur ya ce; Alakarmu da Sudan ta fi ta kowance kasa muhimmanci saboda muna shan ruwa ne daga kogin Maliya
Ministan harkokin wajen na kasar Habasha ya ce; Batun ginin madatsar ruwan da kasarta take yi ya shafi kasashen Masar da Sudan, domin suna da yarjejeniya akan batun."
Ibrahim Gandur ya kara da cewa; Kasarsa da Sudan suna aiki tare domin tabbatar da tsaro da zaman lafiya a yankin.
Kasar Masar da Habasha ne suke da sabani akan madatsar ruwan saboda zargin da Masar take yi na cewa zai rage yawan ruwan da zai rika kwarara cikin kasar.
Bugu da kari, Masar din ta zargi Habasha da hada kai da Habasha akan batun madatsar ruwan.