Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Sudan Ta Aike Da Dubban Sojoji Zuwa Kan Iyakokinta Da Eritrea

    Sudan Ta Aike Da Dubban Sojoji Zuwa Kan Iyakokinta Da Eritrea

    Jan 06, 2018 06:33

    Rundunar Sojin Sudan ta aike da duban sojoji zuwa yankunan dake kan iyakokin kasar da kasar Eritrea.

  • Gwamnatin Sudan Ta Sanar Da Cewar Ta Kira Jakadanta Da Ke Kasar Masar

    Gwamnatin Sudan Ta Sanar Da Cewar Ta Kira Jakadanta Da Ke Kasar Masar

    Jan 05, 2018 06:48

    Sakamakon ci gaba da sabani da ke kunno kai tsakanin kasashen Sudan da Masar, gwamnatin Sudan a jiya Alhamis ta kirayi jakadanta da ke kasar Masar da sunan gudanar da shawarwari da shi.

  • An Tsawaita Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Yankunan Da Ake Rikici Na Sudan

    An Tsawaita Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Yankunan Da Ake Rikici Na Sudan

    Jan 04, 2018 19:05

    Shugaban kasar Sudan ya bayar da umarnin zartar da yarjejjeniyar tsagaita wuta a yankunan da ake rikici na tsahon watani uku.

  • Sudan Ta Nuna Damuwarta Da Matsayin Masar Kan Tattaunawar Madatsar Ruwan Annahdah

    Sudan Ta Nuna Damuwarta Da Matsayin Masar Kan Tattaunawar Madatsar Ruwan Annahdah

    Jan 03, 2018 11:54

    Gwamnatin kasar Sudan ta yi wasti da bukatar ware ta daga tattaunawar madatsar ruwa ta Annahdah ta kasar Ethiopia wanda kasar masar ta so a yi.

  • Shugaban Sudan Ya Jaddada Aniyar Kasarsa Ta Karfafa Karfin Sojinta Domin Kare Kai

    Shugaban Sudan Ya Jaddada Aniyar Kasarsa Ta Karfafa Karfin Sojinta Domin Kare Kai

    Jan 01, 2018 08:02

    Shugaban Sudan ya jaddada aniyar kasarsa ta karfafa karfin sojinta da nufin kare kai daga duk wata barazanar wuce gona da iri kan kasar.

  • Jami'an Tsaro Na Cikin Shirin Ko Ta Kwana A Jahohi Biyu Na Kasar Sudan

    Jami'an Tsaro Na Cikin Shirin Ko Ta Kwana A Jahohi Biyu Na Kasar Sudan

    Dec 30, 2017 19:05

    Shugaban kasar Sudan Umar Hassan al-Bashir ya sanar da cewa, jami'an tsaro sun shiga cikin shirin ko ta kwana a jahohin Kurdufan ta arewa da Kaslan har tsawon watanni shida.

  • CacarBaki Tsakanin Sudan Da Masar Na Kara Tsananta

    CacarBaki Tsakanin Sudan Da Masar Na Kara Tsananta

    Dec 28, 2017 06:53

    Bayan ziyarar kwanaki uku da shugaban kasar Turkiya ya kai kasar Sudan ya kuma gana da shugaban kasar a Sudan Umar Hassan Al-Bashir jaridun kasar masar sun yi ca a kan wannan ziyarar sun kuma soki kasar Sudan kan mikawa kasar Turkiya tsibirin Swakan dake cikin tekun Maliya.

  • Sudan Ta Kai Kasar Masar Kara A MDD Kan Yankin Halayeb Na Bakin Tekun Malia

    Sudan Ta Kai Kasar Masar Kara A MDD Kan Yankin Halayeb Na Bakin Tekun Malia

    Dec 26, 2017 19:22

    Ministan harkokin wajen kasar Sudan ya rubuta wata budaddiyar wasika go Majalisar dinkin duniya don nuna rashin amincewar gwamnatinsa kan abinda ake kira cinikin tsibirai tsakanin Masar da Saudia.

  • Sudan Ta Saki Jagorancin Tsibirin Suakin Ga Turkiya

    Sudan Ta Saki Jagorancin Tsibirin Suakin Ga Turkiya

    Dec 26, 2017 11:03

    Gwamnatin Sudan za ta mika wa Turkiya ikon tafiyar da tsibirin Suakin

  • Sudan Ta Cimma Yarjejeniya Da Kamfanin Kasar Rasha Kan Gina Cibiyar Makamashin Nukiliya

    Sudan Ta Cimma Yarjejeniya Da Kamfanin Kasar Rasha Kan Gina Cibiyar Makamashin Nukiliya

    Dec 23, 2017 18:21

    Gwamnatin Sudan ta cimma yarjejeniya da kamfanin kasar Rasha mai suna "Rosatom" kan gina mata cibiyar makamashin nukiliya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS