Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Tarayyar Afirka Za Ta Ci Gaba Da Shiga Tsakanin Gwamnatin Sudan Da

    Tarayyar Afirka Za Ta Ci Gaba Da Shiga Tsakanin Gwamnatin Sudan Da "Yan Tawayen Darfur.

    Dec 20, 2017 19:07

    Sanarwar da ta fito daga tarayyar Afirka ta zo ne bayan watanni 16 da tsayuwar tattaunawa a tsakanin bangarorin biyu.

  • Madatsar Ruwa Ta Shalatin Zata Tada sabon Rikici Tsakanin Sudan Da Masar

    Madatsar Ruwa Ta Shalatin Zata Tada sabon Rikici Tsakanin Sudan Da Masar

    Dec 14, 2017 19:16

    Bayan da gwamnatin kasar Masar ta yanke shawarar gina madatsan ruwa a yankin Khaudai da Shalatin kan kogin Nilu, wata sabuwar rikici ta kunnu kanta tsakanin kasashen Sudan da Masar.

  • Majalisar Sudan Ta Bukaci A Kori Jakadun Amurka A Kasashen Larabawa Da Na Musulmi

    Majalisar Sudan Ta Bukaci A Kori Jakadun Amurka A Kasashen Larabawa Da Na Musulmi

    Dec 09, 2017 17:00

    'Yan majalisar dokokin kasar Sudan sun bukaci kasashen larabawa da na musulmi da su kori jakadun kasar Amurka a kasashensu don nuna rashin amincewarsu da matsayar da shugaban Amurkan Donald Trump ya dauka na sanar da birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • An Yi Allah Wadai Da Rufe Wasu Jaridu Wanda Gwamnatin Kasar Sudan Ta Yi

    An Yi Allah Wadai Da Rufe Wasu Jaridu Wanda Gwamnatin Kasar Sudan Ta Yi

    Dec 03, 2017 19:01

    Hadaddiyar kungiyar yan jaridu ta kasar Sudan ta yi Allah wadai da rufe wasu jaridu wanda gwamnatin kasar ta yi.

  • M.D.D Ta Bayyana Damuwarta Kan Amfani Da Kananan Yara A Fagen Yaki A Kasar Sudan

    M.D.D Ta Bayyana Damuwarta Kan Amfani Da Kananan Yara A Fagen Yaki A Kasar Sudan

    Nov 30, 2017 06:53

    Majalisar Dinkin Duniya ta koka kan yadda har yanzu ake ci gaba da samun wasu kungiyoyin 'yan tawayen Sudan suna amfani da kananan yara a fagen yaki.

  • Kokarin Gwamnatin Kasar Sudan Na Karfafa Dangantaka Da Kasar Rasha.

    Kokarin Gwamnatin Kasar Sudan Na Karfafa Dangantaka Da Kasar Rasha.

    Nov 29, 2017 13:41

    Shugaban kasar Sudan ya bukaci gwamnatin kasar Rasha ta taimakawa kasar kan shishigin da gwamnatin Amurka take yi a cikin kasarsa.

  • Kokarin Gwamnatin Sudan Na Karfafa Alakarta Da Kasar Rasha

    Kokarin Gwamnatin Sudan Na Karfafa Alakarta Da Kasar Rasha

    Nov 28, 2017 06:48

    A ziyarar aikin da shugaban Kasar Sudan ya kai zuwa kasar Rasha ya bukaci gwamnatin Rasha da ta dauki matakin kare kasarsa daga tsoma bakin kasar Amurka.

  • Sudan: 'Yan Bindiga Sun Kai Wa Sojoji Hari A Yankin Darfur.

    Sudan: 'Yan Bindiga Sun Kai Wa Sojoji Hari A Yankin Darfur.

    Nov 27, 2017 11:53

    Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa 'yan bindigar sun kashe sojojin Sudan 10 a yankin Darfur ta yamma

  • Shugaban Kasar Sudan Ya Ce Kasar Amurka Tana Son Sake Raba Kasar Sudan

    Shugaban Kasar Sudan Ya Ce Kasar Amurka Tana Son Sake Raba Kasar Sudan

    Nov 26, 2017 07:44

    Shugaban kasar Sudan ya bayyana cewa: Kasar Amurka tana kokarin ganin ta sake raba kasar Sudan ce zuwa kasashen biyar.

  • Sudan Ta Nemi Taimakon Rasha Kan Bakar Siyasar Amurka

    Sudan Ta Nemi Taimakon Rasha Kan Bakar Siyasar Amurka

    Nov 23, 2017 16:21

    Shugaba Omar El-Bashir na Sudan wanda kotun hukunta mayan laifuka ta duniya ICC ke nema ruwa a jallo ya fara wata ziyara ta kwanaki hudu a kasar Rasha, mai manufar karfafa alaka tsakanin kasashen biyu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS