-
An Sauke Ministan Shara'a Na Kasar Sudan
May 23, 2017 13:36An sauke Ministan shara'ar kasar Sudan daga kan mikaminsa kan laifin amfanin da takardun boge
-
Sudan Ta Kudu: Gwamnati Ta Tsagaita Wutar Yaki Ta Gefe Daya
May 22, 2017 14:46Shugaban Kasar ta Sudan ta Kudu, Silva Kiir ne ya sanar da haka a yau litinin a wani yunkuri na farfado da tattaunawar sulhu.
-
Sudan Ta Kudu Ta Zargi 'Yan Tawayen Kasar Da Karya Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta
May 19, 2017 07:32Shugaban kasar Sudan ta Kudu ya zargi bangaren 'yan tawayen kasar da rashin mutunta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma a tsakanin bangarorin biyu.
-
Ana Ci Gaba Da Zaman Dar-Dar A Sudan Ta Kudu
May 17, 2017 14:20Kimanin Sojoji 4 ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hari da 'yan tawaye suka kai kudancin kasar Sudan ta kudu
-
Korarren Babban Hafsan Hafsoshin Sudan Ta Kudu Ya Ce Ba Shi Da Shirin Bore Wa Gwamnati
May 13, 2017 13:30Tsohon babban hafsan hafsoshin sojojin Sudan ta Kudu da shugaban kasar ya kora ya dawo birnin Juba, babban birnin kasar yana mai cewa ba shi da wata aniya ta shirya bore wa gwamnatin shugaba Salva Kiir na kasar.
-
Najeriya: Wasu 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Tarwatsa Kansu A Jami'ar Maiduguri
May 13, 2017 08:16Wasu 'yan kunar bakin bake su uku da ake sa ran 'yan Boko Haram ne sun tarwatsa kansu a lokacin da suke shirin kutsa kai a cikin bangaren ayyuka na jami'ar Maiduguri
-
Sudan Ta Kudu : Kiir Ya Bukaci A Kwantar Da Hankali Bayan Korar Hafsan Soji
May 12, 2017 11:17Shugaban Salva Kiir na Sudan ta kudu ya yi kira ga jama'ar kasarsa da su kwantar da hankali don kuwa babu abun damuwa bayan da ya sallami babban hafsan sojin kasar Paul Malong.
-
An Sallami Babban Hafsan Sojan Sudan Ta Kudu
May 10, 2017 14:53Shugaban Sudan Ta Kudu Salva Kiir ya sallami dadadden babban Hafsan Sojojin Kasar Paul Malong.
-
Mataimakin Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Ya Tsira Daga Harin Kisan Gilla
May 09, 2017 15:02Mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudu ya tsallake rijiya da baya a wani harin kisan gilla da wasu 'yan bindiga suka kai kan ayarinsa a yau Talata.
-
MDD: Yara Kimanin Miliyan 2 Sun Bar Gidajensu A Sudan Ta Kudu
May 08, 2017 02:59Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa sakamakon yaki da yunwa kimanin yara miliyan biyu sun bar muhallansu a cikin kasar Sudan ta kudu.