-
Yan Bindiga Sun Kashe Ma'aikatan Bada Agaji Da Suke Lalata Bama-Bamai A Sudan Ta Kudu
Apr 13, 2016 05:54Wasu 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci kan ma'aikatan bada agaji ta kasa da kasa da suke aikin lalata bama-bamai da aka bisine a Sudan ta Kudu a lokacin yakin basasar kasar.
-
Sojojin 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Sun Dawo Juba
Apr 11, 2016 12:41Wasu daga cikin sojojin 'yan tawayen Sudan ta kudu sun shiga birnin Juba fadar mulkin kasar a yau, bisa yarjejeniyar sulhu da aka cimmawa a tsakaninsu da bangaren gwamnati.
-
Riek zai Koma Juba Domin Kafa Gwamnatin Hadin Kan Kasa
Apr 07, 2016 13:32Madugun 'yan tawayen kasar Sudan ta kudu Dr. Riek Machar ya ce zai koma birnin Juba fadar mulkin kasar domin kafa gwamnatin rikon kwarya kuma ta hadin kan kasa.
-
MDD ta nuna damuwa kan yadda ake fuskantar matsalar yunwa a Sudan ta Kudu
Mar 29, 2016 23:31Matsalar yunwa a Sudan ta Kudu ta kai wani matsayi mafi girma inda a halin yanzu kayayyakin masarufi suka yi tsada.
-
Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Janye Sojojinta Daga Kan Iyakar Kasarta Da Sudan
Mar 19, 2016 14:46Gwamnatin Sudan ta Kudu ta dauki matakin janye sojojinta da ta jibge a kan iyakar kasarta da makobciyarta Sudan.
-
Gwamnatin Sudan Ta Kudu Zata Rufe Wasu Ofisoshin Jakadancinta Sakamakon Matsalar Kudi
Mar 15, 2016 14:18Gwamnatin Sudan ta Kudu ta sanar da cewar zata rufe wasu daga cikin ofisoshin jakadancinta da suke wasu kasashen duniya zuwa wani lokaci sakamakon matsalar kudi.
-
Dubban Mutane Ne Suka Rasu A Sudan Ta Kudu
Mar 12, 2016 07:43Rikicin Shekaru biyar na Sudan ta Kudu ya yi sanadiyar mutuwar dubban mutane.
-
Karya yarjejjeniyar tsakaita wuta a kasar Sudan ta Kudu
Mar 11, 2016 05:06Duk da cewa an fara aiki da yarjejjeniyar sulhu a kasar Sudan ta kudu, amma har yanzu ana fuskantar matsalar karya yarjejjeniyar tsagaita wuta tsakanin bangaren 'yan tawaye da Gwmnati
-
Dubban Mutanen Kasar Sudan Ta Kudu Suna Hijira Zuwa Jamhuriyar DR Congo
Mar 05, 2016 02:49Dubban mutane daga Kasar Sudan ta Kudu suna ci gaba da yin gudun hijira zuwa cikin kasar Dimokaradiyyar Congo saboda tashe-tashen hankula da suke ci gaba da yin kamari a yankunansu.
-
MDD: Yakin Sudan Ta Kudu Ya Lakume Rayukan Akalla Mutane 50,000
Mar 03, 2016 07:04Yaki na tsawon shekaru biyu a kasar Sudan ta Kudu ya cinye rayukan mutane akalla 50,000