-
Mutane Dubu 50 Ne Su ka Mutu A Yakin Kasar Sudan Ta Kudu
Mar 03, 2016 03:57Majalisar Dinkin Duniya Ta ce: Mutane Dubu 50 Aka Kashe A Yakin Cikin Gidan Kasar Sudan Ta Kudu.
-
Kungiyar EAC Ta Karbi Sudan Ta Kudu A Matsayin Mamba
Mar 02, 2016 14:41Kungiyar kasashen da ke yankin gabashin Afrika EAC ta karbi sabuwar kasar Sudan ta kudu a matsayin mamba a kungiyar da ke bunkasa dangantaka da kuma kasuwanci tsakanin mambobin ta.
-
Rikicin Kabilanci Ya Jikkata Mutane Da Dama A Kasar Sudan Ta Kudu
Feb 25, 2016 08:57Wani sabon rikicin kabilanci da ya kunno kai a garin Pibor da ke jihar Jonglei a kasar Sudan ta Kudu ya jikkata mutane akalla 35 tare da hasarar dukiyoyi.
-
Rikicin Kabilanci Ya Jikkata Mutane Da Dama A Kasar Sudan Ta Kudu
Feb 25, 2016 07:46Wani sabon rikicin kabilanci da ya kunno kai a garin Pibor da ke jihar Jonglei a kasar Sudan ta Kudu ya jikkata mutane akalla 35 tare da hasarar dukiyoyi.
-
Ci gaba Da Fada A Kasar Sudan Ta Kudu Bayan Sulhu
Feb 20, 2016 09:46Mjalisar DInkin Duniya Ta Zargi Bangarorin gwamnati da 'Yan Hamayyar Sudan Ta Kudu Da Ci gaba da Kashe Mutane
-
M.D.D. Ta Yi Allah Wadai Da Rikicin Da Ya Kunno Kai A Daya Daga Cikin Sansanonin 'Yan Gudun Hijira Da Ke Kasar Sudan Ta Kudu
Feb 18, 2016 23:58Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da rikicin kabilanci da ya kunno kai a sansanin 'yan gudun hijira da ke arewa maso gabashin garin Malakal a kasar Sudan ta Kudu, rikicin da ya lashe rayukan mutane akalla 18.
-
Zartar da yarjejjeniyar Sulhu a kasar Sudan ta Kudu
Feb 13, 2016 01:59Bisa yarjejjeniyar sulhun Sudan ta kudu, An nada Riek Machar madugun 'yan tawayen kasar a matsayin mataimakin shugaban kasa.
-
Sudan Ta Kudu : Salva Kiir Ya Nada Riek Machar Mataimakin Sa
Feb 12, 2016 05:35Wannan matakin dai na cikin yerjejeniyar da bangarorin biyu suka cimma a watan Agusta 2015 a shiga tsakanin MDD
-
Shugaban Sudan Ya Sake Nada Madugun 'Yan Tawaye Riek Machar A Matsayin Mataimakinsa
Feb 12, 2016 01:58Shugaban kasar Sudan ta Kudu Salva Kiir ya sake nada abokin hamayyarsa kuma madugun 'yan tawayen kasar Riek Machar a matsayin mataimakin shugaban kasar kamar yadda yarjejeniyar sulhun kasar ta tanadar.
-
Fiye Da Mutane Dubu 40 Suna Dab Da Mutuwa Saboda Yunwa A Kasar Sudan Ta Kudu
Feb 08, 2016 13:52Yunwa Tana Kashe Mutane A Kasar Sudan Ta Kudu