-
Biritaniya Ta Fice Daga Cikin Kungiyar (EU)
Jun 24, 2016 06:31Al'ummar Biritaniya sun zabi ficewa daga cikin kungiyar tarayyar turai ta (EU)
-
Taron kungiyar EU kan 'yan gudun hijra
May 04, 2016 18:15Kungiyar Tarayyar Turai na fiskantar matsalar rarrabuwar kawuna bisa yadda za su tsugunar da 'yan gudun hijira.
-
Mogherini: Gwajin Makamai Masu Linzamin Iran, Bai Saba Wa Yarjejeniyar Nukiliya Ba
Apr 16, 2016 17:43Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai Federica Mogherini ta bayyana cewar gwajin makamai masu linzami da Iran ta yi a kwanakin baya bai saba wa yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Iran da manyan kasashen duniya kan shirin nukiliyanta na zaman lafiya ba.
-
Hukumomin Belgium Sun Sanar Da Gano Wadanda Suka Kai Harin Brussels
Mar 23, 2016 10:27Kafafen watsa labaran kasar Belgium sun sanar da cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar kama mutum na uku da ake zargi da hannu cikin harin ta'addancin da aka kai babban filin jirgin saman Zaventum da ke birnin Brussels na Belgium da kuma wata tashar jiragen kasa a jiya bayan sun gano mutane biyun da suka kai harin.
-
Wasu Bama-Bamai Sun Fashe A Filin Jirgin saman Birnin Brussels, Na Kasar Belgium.
Mar 22, 2016 10:54Rahotanni daga kasar Belgium sun bayyana cewar wasu bama bamai guda biyu sun fashe a filin jirgin sama na Zaventem da tashar jirgin kasa na Malbeek da ke birnin Brussels, babban birnin kasar Belgium din, inda wasu rahotanni suka ce alal akalla mutane 13 sun mutu wasu da dama kuma sun sami raunuka.
-
Majalisar Dokokin Kasar Holland Ta Haramta Sayar Wa Saudiyya Da Makamai
Mar 16, 2016 17:21Majalisar dokokin kasar Holland ta amince da wata doka da aka gabatar mata na haramta wa sayarwa da kuma aikewa da makamai zuwa kasar Saudiyya.
-
Yiyuwar cimma matsaya tsakanin Turai da kasar Suizilland dangane da 'yan gudun hijra
Mar 06, 2016 14:38Ministan Harakokin wajen Suizilland ya sanar da cewa a kwai yiyuwar cimma matsaya tsakanin kasar sa da tarayyar Turai dangane yawan 'yan gudun hijrar da kasar za ta karba
-
Ausrralia na adawa da karbar 'yan gudun hijra a kasashen Turai
Feb 07, 2016 11:59Ministan Kudi na kasar Australia ya ce kwararen 'yan gudun hijra zuwa kasashen Turai shine musababin fuskantar matsalar gudi.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Mai Da Martani Kan Ayyukan Ta'addancin Kungiyar Da'ish
Feb 05, 2016 03:12Majalisar Dokokin Kungiyar Tarayyar Turai ta fitar da sanarwar cewa: Ayyukan ta'addancin da kungiyar Da'ish ke tafkawa a kasashen Siriya da Iraki musamman aiwatar da kisan kiyashi da cin zarafin bil-Adama suna matsayin laifukan yaki ne.