-
Tarayyar Turai Da China Suna Goyon Bayan Yarjeneiyar Paris Kan Dumamar Yanayi
Jun 01, 2017 06:57Kungiyar tarayyar turai tare da China sun bayyana matsayinsu kan ci gaba da goyon bayan yarjejeniyar Paris kan dumamar yanayi, ko da kuwa Amurka ta yi watsi da yarjejeniyar.
-
G7 : Isufu Na Nijar Ya Bukaci A Magance Rikicin Libiya Cikin Gaggawa
May 27, 2017 15:24Shugaba Mahamadu Isufu na Jamhuriya NIjar ya bukaci mayan kasashen duniya na G7 dasu gaggauta daukar matakai na kawo karshen rikicin Libiya.
-
An Banka Wa Cibiyar Musulmi Wuta A Kasar Sweden
May 02, 2017 06:44Wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun banka wa babbar cibiyar musulmi da ke birnin Stockholm na Sweden wuta.
-
Paparoma Francis Ya Yi Suka Kan Yadda Turawa Suke Mu'amala Da Yan Gudun Hijira
Apr 24, 2017 13:17Paparoma Francis ya yi kakkausar suka kan yadda kasashen turai suke mu'amala da yan gudun hijira da suka iso yankin
-
An Yi Barazanar Kashe Limamin Masallacin Toronto Canada
Apr 20, 2017 17:47Wasu mutane da ba a san ko su wane nen ba sun yi barazanar kashe wani limamamin masalacin Juma'a a birnin Toronto na kasar Canada.
-
Sharhi : Yadda Erdogan Ya Sha Da Kyar A Zaben Raba Gardama
Apr 17, 2017 05:46Bisa sakamakon kidayar kuri'un da aka jefa da kamfanin dillancin labaru na Anadolu na kasar Turkiya ya gabatar an ce, a zaben jin ra'ayoyin jama'a da aka yi a kasar, kimanin kashi 51.35 % sun amince da a kawo gyara ga kundin tsarin mulkin kasar.
-
An Kafa Dokar Hana Saka Nikabi A Wuraren Jama’a A Kasar Austria
Mar 31, 2017 06:40Gwamnatin kasar Austria ta afa dokar hana raba kur’ani da kuma saka nikabi a wuraren hada-hadar jama’a a fadin kasar.
-
Yunkurin Dakile Kwararar Bakin Haure Daga Libya
Mar 20, 2017 17:59Ministocin harkokin cikin gida na kasashen gungun tuntuba a tekun bahar Rum sun yi wata ganawa yau Litini domin tattauna hanyoyin dakile kwararar bakin haure tun daga Libya.
-
Jaridar Independent Ta Buga Makala Da Ke Sukar Dokar Hana Saka Lullubi A Turai
Mar 17, 2017 17:16Jaridar Independent ta kasar Birtaniya, kuma daya daga cikin manyan jaridu na nahiyar turai, ta buga wata makala da ke yin kakkausar suka dangane da okar hana mata musulmi saka lullubi a wuraren aikinsu a cikin kasashen a nahiyar.
-
Iran: Amurka Za ta Cutu Idan Ta yi Watsi Da Yarjejeniyar Nukiliya.
Feb 28, 2017 08:06Mataimakin ministan harkokin wajen Iran Sayyid Abbas Irak che ya ce: Yarjejeniyar Nukiliya an yi ta ne akan tubali mai karfi, ta yadda idan Amurka ta yi watsi da ita za ta cutu.