Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Saudiyya Na ci gaba da kai wa Kasar Yamen hari

    Saudiyya Na ci gaba da kai wa Kasar Yamen hari

    Nov 14, 2016 08:29

    Saudiyya ta sake kashe mutane a yau litinin A kasar Yamen.

  • Dakarun Kasar Yamen Sun Kaddamar Da Hari Kan Sojojin Kasar Saudiyya

    Dakarun Kasar Yamen Sun Kaddamar Da Hari Kan Sojojin Kasar Saudiyya

    Nov 13, 2016 13:45

    Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kaddamar da wani harin daukan fansa kan tawagar sojojin masarautar Saudiyya a kudancin kasar ta Saudiyya, inda suka kashe da dama daga cikinsu.

  • Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Nov 11, 2016 02:04

    Hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kai kan yankuna daban daban na kasar Yamen sun kashe fararen hula masu yawa tare da jikkata wasu adadi na daban.

  • Yemen : An Yi zanga zangar Kyammar Wakilin MDD

    Yemen : An Yi zanga zangar Kyammar Wakilin MDD

    Nov 05, 2016 12:31

    Magoya bayan 'yan gwagwarmayar neman sauyi na Houtsis a Yemen sun gudanar da wata zanga zanga yau Asabar domin nuna adawa da tsarin samun lafiya da wakiln musamen na MDD, Ismaïl Ould Cheikh Ahmed ya gabatar.

  • Dakarun Kasar Yemen Sun Kakkabo Wani Jirgin Saman Leken Asiri Na Saudiyya

    Dakarun Kasar Yemen Sun Kakkabo Wani Jirgin Saman Leken Asiri Na Saudiyya

    Nov 02, 2016 13:44

    Dakarun kasar Yemen da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar harbo wani jirgin saman leken asiri maras matuki na kasar Saudiyya wanda ya shigo sararin samaniyar kasar ta Yemen da nufin gudanar da ayyukan leken asiri.

  • Manyan Kwamandojin Sojin Amurka Da Na H.K.Isra'ila Sun Kai Dauki Kasar Saudiyya

    Manyan Kwamandojin Sojin Amurka Da Na H.K.Isra'ila Sun Kai Dauki Kasar Saudiyya

    Nov 01, 2016 14:07

    Shugaban Jam'iyyar masu ra'ayin kawo sauyi a haramtacciyar kasar Isra'ila ta Meretz ya bada labarin cewa: Manyan jami'an sojin Amurka da na haramtacciyar kasar Isra'ila sun isa sansanin jiragen saman garin Tabuk na kasar Saudiyya domin tallafawa masarautar Ali-Sa'ud a yakin da ta kaddamar kan kasar Yamen.

  • Faransa ta yi alawadai kan harin da Saudiya ta kai gidan Kaso a Yamen

    Faransa ta yi alawadai kan harin da Saudiya ta kai gidan Kaso a Yamen

    Oct 31, 2016 14:20

    Ma'aikatar harakokin wajen kasar Faransa ta yi alawadai da sabon harin da Jiragen yaki na kawancen saudiya suka kai gidan yari na garin Hudaydah a kasar Yemen

  • Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Oct 31, 2016 07:33

    Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankunan kasar Yamen a safiyar yau Litinin.

  • Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Amurkawa Na Aikawa Da Makamai Zuwa Kasar Yemen

    Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Amurkawa Na Aikawa Da Makamai Zuwa Kasar Yemen

    Oct 31, 2016 01:57

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da zargin Amurka na cewa tana aikewa 'yan kungiyar Ansarullah da aka fi sani da 'yan Houthi na kasar Yemen makamai, tana mai cewa babu gaskiya cikin wannan ikirarin.

  • Birtaniyya Ta Musanta Ikirarin Saudiyya Na Kai Hari Garin Makka Daga Kasar Yemen

    Birtaniyya Ta Musanta Ikirarin Saudiyya Na Kai Hari Garin Makka Daga Kasar Yemen

    Oct 31, 2016 01:57

    Ma'aikatar harkokin wajen Birtaniyya ta bayyana cewar harin da aka kai kasar Saudiyya da makami mai linzami daga Yemen ba Makka aka kai shi face dai filin jirgin saman Jiddah, lamarin da ke karyata zargin da Saudiyyan ta yi na cewa garin Makka aka kai wa harin.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS