Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Wata Babbar Jam'iyar Siyasa A Kasar Ta Bukaci Kasar Ta Fice Cikin Kawancen Larabawa

    Wata Babbar Jam'iyar Siyasa A Kasar Ta Bukaci Kasar Ta Fice Cikin Kawancen Larabawa

    Oct 10, 2016 08:17

    Wata gamayyar jam'iyyun siyasa a kasar Masar ta bukaci gwamnatin kasar ta fice daga kawancin kasashen larabawa karkashin jagorancin Saudia don maida Abdu Rabbu Hadi mansur kan karagar mulkin kasar Yemen.

  • Martanin Duniya Kan Kisan Kiyashin Da Saudiyya Ta Tafka A Yemen

    Martanin Duniya Kan Kisan Kiyashin Da Saudiyya Ta Tafka A Yemen

    Oct 10, 2016 03:48

    Kasashen duniya na ci gaba da mayar da martini dangae da hare-haren kisan kiyashi da Saudiyya ta kai kan al’ummar birnin Sana’a fadar mulkin kasar Yemen a ranar Asabar da ta gabata, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 150 tare da jikkatar wasu daruruwa na daban.

  • Tofin Allah Tsine Kan Hare-Haren Jiragen Saudiyya Kan Masu Juyayin Mutuwa A Yamen

    Tofin Allah Tsine Kan Hare-Haren Jiragen Saudiyya Kan Masu Juyayin Mutuwa A Yamen

    Oct 09, 2016 03:03

    Hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kai kan al'ummar musulmi mabiya mazhabar shi'a da suke gudanar da juyayin mutuwa a birnin Sana'a na kasar Yamen yana ci gaba da fuskantar tofin Allah tsine.

  • Harin Wuce Gona Da Irin Al Sa'ud A Kan Masu Zaman Makoki A Kasar Yemen

    Harin Wuce Gona Da Irin Al Sa'ud A Kan Masu Zaman Makoki A Kasar Yemen

    Oct 09, 2016 02:30

    Kasashe, kungiyoyi da cibiyoyin kasa da kasa na ci gaba da nuna damuwa da kuma tofin Allah tsine ga harin wuce gona da irin da jiragen yakin Saudiyya da kawayenta suka kai wajen taron zaman makokin rasuwar mahaifin ministan cikin gidan kasar Yemen Jalal al-Roweishan a birnin Sana'a, babban birnin kasar a jiya Asabar da yayi sanadiyyar mutuwar daruruwan mutane baya ga wadanda suka sami raunuka.

  • Saudiyyah Ta Kashe Mutane Fiye Da 160 Da Ke Taron Janaza A Yau A Birnin San'a Na Yemen

    Saudiyyah Ta Kashe Mutane Fiye Da 160 Da Ke Taron Janaza A Yau A Birnin San'a Na Yemen

    Oct 08, 2016 12:46

    A ci gaba da kaddamar da hare-hare da jiragen yakin masarautar Saudiyya ke yi kan fararen hula a kasar Yemen, a yammacin yau sun kashe mutane fiye da 160 a lokacin gudanar da wata jana'iza a birnin San'a fadar mulkin kasar ta Yemen, tare da jikkata wasu daruruwa.

  • An Kashe Sojojin Saudiyya Da Dama A Kasar Yamen

    An Kashe Sojojin Saudiyya Da Dama A Kasar Yamen

    Oct 08, 2016 03:24

    Jami'an Tsaron Yamen Sun Kashe Manyan Jami'an Saudiyya

  • Hare-Haren Wuce Gona Da Iri Kan Kasar Yamen Suna Ci Gaba Da Rusa Rayuwar Kananan Yara

    Hare-Haren Wuce Gona Da Iri Kan Kasar Yamen Suna Ci Gaba Da Rusa Rayuwar Kananan Yara

    Oct 07, 2016 00:43

    Hare-haren wuce gona da iri da masarautar Saudiyya ke jagoranta kan kasar Yamen suna ci gaba da rusa rayuwar kananan yara, inda baya ga aiwatar da kisan gilla kansu, akwai kuma wasu fiye da miliyan biyu da hare-haren suka hana su zuwa makaranta domin samun ilimi.

  • Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Kan Jirgin Ruwan UAE A Yamen

    Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Kan Jirgin Ruwan UAE A Yamen

    Oct 05, 2016 14:19

    Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da harin da sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar suka kai kan jirgin ruwan kasar Hadaddiyar Daular Larabawa da ke taimakawa sojojin mamayar Saudiyya a yakin da suke yi kan kasar ta Yamen.

  • Sojojin Yamen Sun Kai Hare-Haren Daukan Fansa Kan Kasar Saudiyya

    Sojojin Yamen Sun Kai Hare-Haren Daukan Fansa Kan Kasar Saudiyya

    Oct 03, 2016 14:24

    Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kai hare-haren daukan fansa kan sansanonin sojin kasar Saudiyya da suke lardunan kudancin kasar ta Saudiyya.

  • Jagoran Ayyukan Jin Kai Na MDD Na Ziyara A Yemen

    Jagoran Ayyukan Jin Kai Na MDD Na Ziyara A Yemen

    Oct 02, 2016 11:01

    Jagoran ayyukan jin kai na MDD, Stephen O'Brien, ya soma wata ziyara aiki ta kwanaki uku a kasar Yemen.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS