-
An Hallaka Wasu Kwamandodin Al'Qaida A Yemen
Oct 01, 2016 07:12Rahotanni daga Yemen na cewa wani harin jirgi marar dreba ya hallaka wasu kwamandodin kungiyar Al'Qaida biyu a tsakiyar kasar.
-
Masarautar Saudiyya Ta Tafka Kisan Gilla A Ranar Zaman Lafiya Ta Duniya
Sep 23, 2016 06:50Kakakin kungiyar Ansarullahi ta kasar Yamen ya bayyana cewa: Masarautar Saudiyya ta tafka muggan laifukan yaki a ranar bikin ranar zaman lafiya ta duniya a kan al'ummar Yamen.
-
Bukatar Majalsar 'yan siyasar Yemen ga Majalisar Dinkin Duniya
Sep 23, 2016 02:20Shugaban Majalisar Koli na 'yan siyasar yemen ya bukaci a dauki matakin gaggauwa domin kawo karshen hare-haren wuce gona da iri da masarautar Ali sa'oud ke kaiwa kana kasar sa
-
Sojojin Saudiyya Sun Kashe Fararen hula 17 A Kasar Yamen
Sep 16, 2016 14:26Jiragen yakin Saudiyya Sun kashe Fararen hular Yamen 17 a yau juma'a.
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Sep 08, 2016 13:50Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen tare da kashe mutane akalla tara ciki har da kananan yara.
-
Tsagaita wuta na sa'o'i 72 A kasar Yemen
Sep 07, 2016 06:20Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da cewa Saudiya ta amince da yarjejjeniyar tsagaita wuta na tsahon sa'o'i 72 a kasar Yemen
-
Sojojin Kasar Yemen Sun Kashe Sojojin Saudia Da Hadaddiyar Daular Larabawa Hudu
Sep 05, 2016 07:34Sojojin kasar Yemen tare da tallafin mayakan sa kai sun kashe sojojin kasar Saudia biyu a kudu masu yammacin kasar da kuma na kasar hadaddiyar daular larabwa gudu.
-
Dakarun Yemen Sun Harba Wasu Makamai Masu Linzami Cikin Saudiya Don Mai Da Martani
Sep 03, 2016 01:04Sojojin kasar Yemen tare da hadin gwiwan dakarun sa kai na kasar sun harba wani makamai mai linzami can cikin kasar Saudiyya a matsayin mayar da martani mayar da martani ga ci gaba da ruwan bama-baman da jiragen yakin Saudiyya da kawayenta suke yi a kan al'ummar kasar, lamarin da ya haifar da damuwa ainun tsakanin mutanen Saudiyyan.
-
Jiragen yakin kawancen Saudiya na ci gaba da kai hari kan Al'ummar Yemen
Aug 31, 2016 03:30A wani sabon Hari da Jiragen Kawancen Saudiya suka kai a yankuna daban daban na kasar Yemen fararen hula da dama suka yi shahada
-
Adadin mutanan da suka rasu ya karu a kudancin Yemen
Aug 29, 2016 12:23Adadin Mutanan da suka rasu sandiyar harin kunar bakin wake a kudancin Yemen ya karu