Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Sheikh Siddiqi: Saudiyya Da Kawayenta Sun Gaza Cimma Manufarsu A Siriya

    Sheikh Siddiqi: Saudiyya Da Kawayenta Sun Gaza Cimma Manufarsu A Siriya

    Aug 26, 2016 12:29

    Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran ya bayyana cewar Saudiyya ta gaza wajen cimma manufarta na kifar da gwamnatin Siriya da kuma yadda ayyukan ta'addanci duk kuwa da irin kudi da farfagandar da ta yi amfani da su, yana mai cewa ko shakka babu sahyoniyawa da 'yan ta'adda za su sha kashi a kasar Siriyan.

  • Ta'addancin Saudiya A Yemen

    Ta'addancin Saudiya A Yemen

    Aug 21, 2016 01:15

    Kasar Saudiya ta yi ruwan bama-bamai masu guba a wani yanki na birnin Sana'a fadar milkin kasar Yemen

  • Yemen : Amurka Ta Rage Sojinta A Cikin Kawacen Da Saudiyya Ke Jagoranta

    Yemen : Amurka Ta Rage Sojinta A Cikin Kawacen Da Saudiyya Ke Jagoranta

    Aug 20, 2016 06:30

    Amurka ta sanar da rage yawan sojojinta mashawarta a cikin kawacen da Saudiyya ke jagoranta a kasar Yemen.

  • Kawancen Da Saudiyya Ke Jagoranta Na Neman Tattaunawa da MSF A Yemen

    Kawancen Da Saudiyya Ke Jagoranta Na Neman Tattaunawa da MSF A Yemen

    Aug 19, 2016 04:28

    Kawancen da Saudiya ke jagoranta a Yemen ya sanar a wannan Juma'a cewa yana neman tattaunawa cikin gaggawa da kungiyar likitoci marar iyaka ta MSF a Yemen, akan matakin ta na ficewa daga arewacin Yemen.

  • Saudiya na ci gaba da Lugudar wuta kan fararen hula a Yemen

    Saudiya na ci gaba da Lugudar wuta kan fararen hula a Yemen

    Aug 17, 2016 13:25

    Jiragen yakin kawancen Saudiya na ci gaba da lugudar wuta kan fararen hula a yankuna daban daban na kasar Yemen

  • Larijani: Kafa Majalisar Shugabancin Kasar Yemen Babban Ci Gaba Ne

    Larijani: Kafa Majalisar Shugabancin Kasar Yemen Babban Ci Gaba Ne

    Aug 15, 2016 08:57

    Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Ali Lrijani ya yaba da kafa majalisar shugabancin kasar Yemen da bangarorin siyasar kasar suka yi domin tafiyar da kasar na wucin gadi.

  • Unicef yayi alawadai kan kisan killar da jiragen kawancen saudiya suka yiwa yara 'yan makaranta  a Yemen

    Unicef yayi alawadai kan kisan killar da jiragen kawancen saudiya suka yiwa yara 'yan makaranta a Yemen

    Aug 15, 2016 02:01

    Asusun Kananen yara na MDD ya yi alawadai kan kisan killar da jiragen kawancen saudiya suka yiwa yara 'yan makaranta a Yemen

  • Rahoton MDD Kan Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Hare-Haren Saudiyya Kan Yemen

    Rahoton MDD Kan Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Hare-Haren Saudiyya Kan Yemen

    Aug 13, 2016 01:13

    Majalisar dinkin duniya ta fitar da wani rahoto a jiya dangane da adadin mutanen da suka rasa rayukansu tun bayan da Saudiyyah ta fara kaddamar da hare-hare kan al'ummar kasar Yemen a cikin watan Maris na shekara ta 2015.

  • Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Aug 08, 2016 05:46

    Jiragen saman yakin Masarautar Saudiyya sun kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan da suke gefen birnin Sana'a fadar mulkin kasar Yamen inda suka kashe fararen hula fiye da 10 tare da jikkata wasu kimanin 20 na daban.

  • MDD Ta Dakatar Da Tattaunawar Zaman Lafiya Kan Rikicin Yemen

    MDD Ta Dakatar Da Tattaunawar Zaman Lafiya Kan Rikicin Yemen

    Aug 06, 2016 12:03

    MDD ta sanar a wannan Asabar a Kowait cewa ta dakatar da tattaunar zamen lafiya ta wani dan lokaci kan rikicin kasar Yemen.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS