-
Shugaban Aljeriya Ya Yiwa Bangaren Tsaron Kasar Garan Bawul
Sep 17, 2018 14:35Shugaban kasar Aljeriya ya sauke manyan hafsan sojojin kasar daga kan mikaminsu
-
Gwamnatin Kasar Kamaru Ta Hana 'Yan Kasar Tserewa Daga Gidajensu
Sep 17, 2018 14:33Mahukuntan Kamaru sun haramta wa mazauna yankunan’yan aware da ke fama da rikici tserewa daga gidajensu, yayin da ya rage kasa da makwanni uku a gudanar da zaben shugaban kasar.
-
Libya: Tabarbarewar Harkokin Tsaro Na Damun Mutanen Birnin Tripoli
Sep 17, 2018 08:40Mazauna birnin na Tripoli sun gudanar da Zanga-zangar nuna damuwarsu akan tabarbarewar harkokin tsaro
-
Najeriya: Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Kungiyar Boko Haram 3
Sep 17, 2018 08:34A jiya Lahadi ne sojojin kasar ta Najeriya su ka sanar da kashe 'yan kungiyar ta Boko Haram 3 a yankin arewa maso gabashin kasar
-
Sabuwar Gwamnatin Sudan Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki
Sep 17, 2018 03:19Sabuwar gwamnatin Sudan ta yi rantsuwar kama aiki da nufin fuskantar tarin matsaloli da suke ci gaba da addabar kasar musamman matsalar tattalin arziki.
-
Dambaruwar Siyasa Tana Kara Yin Kamari A Tsakanin 'Yan Jam'iyya Mai Mulki A Kasar Tunusiya
Sep 17, 2018 03:13Shugaban Majalisar Zartarwar Jam'iyyar Nidaa mai mulki a Tunusiya ya bukaci fira ministan kasar da ya yi murabus daga kan mukaminsa.
-
Al'ummar Tripoli Fadar Mulkin Libiya Sun Yi Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Gwamnatin Kasar
Sep 17, 2018 02:51Daruruwan al'umma a birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya sun gudanar da zanga-zangar lumana suna rera taken yin Allah wadai da gwamnatin kasar sakamakon matsalolin tsaro da kasar ke ciki.
-
Gamayyar Jam'iyyu Masu Mulki A Mauritaniya Ta Lashe Mafi Yawan Kujerun Majalisar Dokokin Kasar
Sep 17, 2018 02:34Gamayyar Jam'iyyu masu mulki a Mauritaniya ta Union for the Republic ta lashe mafi yawan kujerun Majalisar Dokokin Kasar bayan fitar da sakamakon zaben 'yan Majalisun kasar zagaye na biyu.
-
Mutanen Kasar Siriya Suna Zaben Yan Majalisar Lardunan Kasar A Yau Lahadi
Sep 16, 2018 14:35A safiyar yau Lahadi ce aka fara zaben majalisun larduna a kasar Siriya wanda yake nuna cewa an koma ga tsarin democradiya da gaske a kasar.
-
Mutanen Kasar Yemen Na Cin Ciyawa Don Rayuwa Sanadiyyar Yunwa
Sep 16, 2018 14:32Wasu mutane a kasar Yemen ba sa da abinci sai ganyen ciyayi saboda matsalolin da yakin da Saudia da kawayenta suka dorawa kasar