-
Shugaban Kasar DMC Kongo Ba Zai Shiga Takarar Neman Kujerar Shugabancin Kasar Ba.
Aug 09, 2018 02:24Shugaban kasar Kongo Democdia Josept Kabila ba zai tsaya takarar shugaban kasa wanda za'a gudanar a cikin watan Decemba mai zuwa ba
-
Jami'an Tsaron Zimbabwe Sun kame Daya Daga Cikin Jiga-Jigan 'Yan Adawar Kasar
Aug 08, 2018 14:18Jami'an tsaron Zimbabwe sun kame daya daga cikin jiga-jigan 'yan adawar kasar a lokacin da yake kokarin tsallaka kan iyakar Zimbabwe domin gudu zuwa kasar Zambia.
-
Libiya Ta Bukaci Tallafin Kasar Rasha A Fagen Warware Rikicin Kasarta
Aug 08, 2018 14:17Kakakin rundunar sojin gwamnatin Libiya da ke gabashin kasar ya bukaci tallafin kasar Rasha a fagen warware rikicin kasarsa da ya- ki- ci ya- ki- cinyewa.
-
Sojojin Aljeriya Sun Rusa Wata Maboyar 'Yan Ta'adda A Yankin Arewacin Kasar
Aug 08, 2018 14:17Rundunar sojin Aljeriya ta sanar da rusa wata maboyar 'yan ta'adda a lardin Aïn Defla da ke shiyar arewacin kasar.
-
Yawan Mutanen Da Cutar Kolera Ta Kasashe A Jumhuriyar Niger Ya Kai Mutun 11
Aug 08, 2018 07:25Yawan mutanen da cutar kolera ta kashe a jihar Maradi na jumhuriyar Niger ya kai 11.
-
Gwamnatin Habasha Ta Sulhunta Da "Yan tawaye
Aug 08, 2018 03:02A jiya talata ne talabijin din gwamnatin kasar Habasha ta sanar da cewa an cimma matsaya akan yin sulhu da 'yan tawayen yankin Aromo wanda a baya gwamnatin kasar take daukarsu a matsayin 'yan ta'adda
-
Masu Bada Agaji A Kasar Afrika Ta Tsakiya Na Fuskantar Barazanar Kisa
Aug 07, 2018 14:34Masu bada agaji a kasar Afrika ta tsakiya suna fuskantar barazanar kisa a lokacinda yawan yan agajin da aka kashe yake karuwa.
-
Yan Siyasa A Kasar Libya Sun Bukaci Gwamnatin Kasar Ta Kori Jakadan Kasar Italia Daga Kasar
Aug 07, 2018 14:33Wasu yan siyasa da kuma kafafen yada labarai na kasar Libya sun bukaci gwamnatin kasar ta kori jakadan kasar Italia daga kasar don furuci na wulakanta mutanen kasar da ya yi.
-
Mukaddashin Shugaban Kasa Najeriya Ya Tube Shugaban Hukumar DSS Lawan Daura
Aug 07, 2018 14:32Mukaddashin shugaban kasan Najeriya Yemi Osinbajo ya tube shugaban hukumar yansandan ciki ta DSS Lawal Daura daga mukaminsa
-
Ivory Coast : Ouatara Ya Yi Wa Matar Gbagbo Afuwa
Aug 07, 2018 06:20Shugaba Alassane Ouatara ya yi wa mutane 800 afuwa ciki har da matar tsohon shugaban kasar, Simone Gbagbo.