-
An Kori Ministan Makamashi A Ghana
Aug 07, 2018 06:01Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo ya sallami ministan makamashin kasar Boakye Agyarko daga mukaminsa ba tare da bata lokaci ba.
-
Rouhani:Manufar Trump Sanya Rudani A Tsakanin Al'ummar Iran
Aug 07, 2018 02:02Shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa manufar firicin shugaban kasar Amurka na baya-bayan nan musamam ma tayin tattauna da Iran sanya rudani a tsakanin al'ummar Iran.
-
Jam'iyar Adawa Ta Ki Amincewa Da Sakamakon Zabe A Zimbabwe
Aug 07, 2018 02:01Babbar jam'iyyar adawa ta Zimbabuwe MDC, ta bayyana cewa za ta fitar da wata sanarwa kan matakin da za ta dauka na kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a makon da ya gabata a gaban kuliya.
-
Kamaru : Rikici Ya Yi Ajalin Mutum 11 A Yankin Masu Magana Da Ingilishi
Aug 06, 2018 10:26A Jamhuriya Kamaru, a kalla mutane 11 ne suka rasa rayukansu, ciki har da sojoji 5, a wani rikici a yankin masu magana da turancin Ingilishi a arewa maso gabashin kasar.
-
Wata Mota Da Aka Makare Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Birnin Alkahira Na Kasar Masar
Aug 06, 2018 07:30Mahukuntan Masar sun sanar da tarwatsewar wata mota da aka makare da bama-bamai a birnin Alkahira na kasar a yau Litinin.
-
Mali: Wasu 'Yan Takara Sun Nuna Rashin Gamsuwa Da Sakamakon Zabe Zagaye Na Farko
Aug 06, 2018 01:21Wasu daga cikin 'yan takarar shugabancin kasar Mali sun nuna rashin gamsuwa da sakamakon zaben da aka gudanar a kasar zagaye na farko, suna masu zargin gwamnati da shirya munakisa.
-
Majalisar Musulmin Kenya Ta Nuna Damuwa Kan Karuwar Cin Hanci Da Rashawa A Kasar
Aug 06, 2018 01:21Majalisar musulmin kasar Kenya ta nuna matukar damuwa dangane da karuwar ayyukan cin hanci da rashawa a kasar.
-
Sudan Ta Kudu: Bangarorin Da Ke Rikici Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Sulhu
Aug 06, 2018 01:20A yammacin jiya ne bangarorin gwamnati da na 'yan tawaye da sauran bangarorin al'umma a kasar Sudan ta kudu, suka rattaba hannu kan yarjejeniyar sulhu a birnin Khartum na kasar Sudan.
-
Sojojin Najeriya Sun Ce Sun Kashe Akalla Yan Bindiga 20 A Zamfara
Aug 05, 2018 14:31Akalla yan bindiga 20 suka mutu a lokacinda sojojin Nigeriya suka kai wa yan bindiga sumame a wurare daban daban a jihar Zamfara na tarayyar Najeriya a jiya Asabar.
-
Mataimakin Gwamnan Jihar Kano A Tarayyar Najeriya Ya Ajiye Aikinsa
Aug 05, 2018 14:29Mataimakin gwamnan jihar Kano Alhaji Hafiz Abubakar ya ajiye aikinsa a jiya Asabar bayan da ya bayyana cewa ba zai iya ci gaba da aiki tare da gwamnatin da yake da sabanin ra'ayi kan yadda za'a tafiyar da ita ba.