-
Somalia: Mutane Uku Suka Rasa Rayukansu Sanadiyar Fashewar Bam A Magadishu
Aug 05, 2018 14:28Majiyoyin labarai daga birnin Magadishu na kasar Somalia sun bayyana cewa mutane uku ne suka rasa rayukansu sanadiyyar tashin bom a kudancin birnin a yau Lahadi.
-
Shugaban Kasar Comoro Ya Yi Alkawalin Gudanar Da Manyan Zabuka Anan Gaba
Aug 05, 2018 08:06Shugaban Kasar Gazali Usman ya fada a yau Lahadi cewa; Idan aka sami kyakkyawan yanayi to za a gudanar da manyan zabuka a kasar
-
An Hallaka Wasu 'Yan Bindiga 4 A Burundi
Aug 05, 2018 03:14Dakarun tsaron Burundi sun sanar da hallaka wasu 'yan bindiga 4 da ake zargin 'yan fashi da makami a kasar
-
Cutar Ebola Ta Hallaka Mutum 33 A Congo
Aug 05, 2018 03:09Ma'aikatar lafiya ta kasar Demokaradiyar Congo ta sanar da mutuwar mutum 33 sanadiyar kamuwar da cutar Ebola a gabashin kasar
-
Somalia: Jami'an Tsaro Sun Kai Wa Mataimakin Ministan Harkokin Waje Farmaki
Aug 04, 2018 14:39Jami'an 'yan sandan kasar Somalia sun kaddamar da farmaki a kan babban ginin ma'aikatar harkokin wajen kasar da ke cikin birnin Magadishou fadar mulkin kasar, inda suka yi awon gaba da mataimakin ministan harkokin wajen kasar.
-
Tunisia: An Gano Gungun Wasu Mutane Masu Safarar 'Yan Ta'adda Zuwa Turai
Aug 04, 2018 14:38Jami'an tsaron kasar Tunisia sun gano gungun wasu mutane masu safarar 'yan ta'adda daga kasar zuwa nahiyar turai.
-
Za A Sake Bude Mashigar Tanduf Da Ke Iyaka Tsakanin Mauritania Da Aljeria
Aug 04, 2018 14:38Mahukuntan kasar Mauritania sun sanar da cewa, ana shirin sake bude mashigar Tanduf da ke kan iyaka tsakanin kasar da kuma Aljeriya nan ba da jimawa ba.
-
Salva Kiir: Dukkanin Bangarori Za Su Yi Aiki Da Yarjejeniyar Sulhu
Aug 04, 2018 14:38Shugaban kasar Sudan ta kudu Salva Kiir ya jaddada cewa, dukkanin bangarori na gwamnati da kuma 'yan tawaye za su yi aiki da yarjejeniyar sulhu da za a rattaba wa hannu a gobe Lahadi.
-
Shugaban Kasar Zimbabwe Ya Bukaci Hadin Kan Mutanen Kasarsa
Aug 04, 2018 07:21Shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, bayan ya sami nasara a zaben shugaban kasar da aka gudanar a yan kwanakin da suka gabata a bukaci mutanen kasar da magoya bayansa da kuma yan adawa su zo su hada kai da shi don kawo ci gaba a kasar.
-
An Hana Wani Babban Dan Adawa A Kasar Congo Shiga Kasar
Aug 04, 2018 07:16Jami'an tsaron kan iyaka na kasar DMC Kongo sun hana Moise Katumbi hamshakin mai kudi kuma tsohon gwamnan lardin Katanga na kasar shiga kasarsa a jiya jumma'a.