-
Somalia Da Eritrea Zasu Maido Da Huldar Diflomasiyya Tsakaninsu
Jul 30, 2018 10:04Kasashen Eritrea da Somaliya sun cimma wata yarjejeniya yau Litini, ta mayar da huldar diflomatsiyya a tsakaninsu, da kuma tura jakadu a manyan biranen kasashen.
-
An Sauke Ministan Tsaron Kasar Libya
Jul 30, 2018 07:44Shugaban gwamnatin hadin kan kasar ta Libya Fayez al-Siraj ne ya sanar da sauke al-Mahadi al-Barghathi daga kan mukaminsa na ministan tsaro.
-
An Kai Hari A Yankin Arewacin Kasar Mali
Jul 30, 2018 07:42Masu dauke da makamai sun kai hari da makaman roka a garin Kidal da ke arewacin kasar.
-
An Fara Zaben Shugaban Kasa A Fadin Zimbabwe
Jul 30, 2018 07:41Da misalin karfe 7 na safiyar yau litinin aka bude cibiyoyin zabe domin kada kuri'a a zaben shugaban kasa na farko ba tare da Robert Mugabe ba.
-
Yan Ta'adda Sun Kai Harin Rokoki A Arewacin Mali
Jul 30, 2018 02:22Yan ta'adda a arewacin kasar Mali sun cilla makaman roka har sau 10 a kan garin Kidal a dai dai lokacinda ake zaben shugaban kasa a duk fadin kasar a jiya Lahadi.
-
Gwamnatin Kasar Morocco Ta Nuna Damuwarta Da Ziyarar Shuwagabannin Turai Zuwa Kasar
Jul 30, 2018 02:22Gwamnatin kasar Morocco ta nuna damuwarta da shirye shiryen ziyarar wasu shuwagabannin kasashen turai zuwa kasar a kokarinsu na gamsar da ita ta dauki nauyin kafa sansanin yan gudun hijira wadanda suke son zuwa turai a kasar.
-
An Yi Wa Tsoffin Ministoci Biyu Daurin Talala A Kasar Masar
Jul 30, 2018 02:20Kafafen yada labarai na kasar Masar sun bayyana cewa an yi wa tsoffin ministoci biyu daurin talala a wasu gidaje a birnin Alkahira.
-
Najeriya : An Aike Da Sojojin 1,000 Da Jiragen Yaki A Zamfara
Jul 30, 2018 02:20Shugaba muhammadu Buhari a Najeriya ya bada umurnin aike da jami'an tsaro wadanda suka hada da sojoji yan sanda da kuma mayaka masu sa kai kimani dubu guda zuwa jihar zamfara don magance ayyukan yan bindiga masu kashe mutane a jihar.
-
Zaben Zimbabwe : Mugabe Ya Ce Zai Goyi Bayan 'Yan Adawa
Jul 29, 2018 14:38Tsohon shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya sanar da cewar ba zai goyi bayan jam'iyyar Zanu-PF mai mulki ba a zaben shugabancin kasar da za a gudanar.
-
Majalisar Dokokin Tunusiya Ta Kada Kuri'ar Amincewa Da Sabon Ministan Cikin Gidan Kasar
Jul 29, 2018 14:37Majalisar Dokokin Tunusiya ta kada kuri'ar amincewa da sabon ministan harkokin cikin gidan kasar da fira ministan Youssef Shahed ya gabatar mata.