-
An Fara Tattauna Batun Karawa Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Wa'adin Mulki
Jul 03, 2018 07:39Yan Majalisun Dokokin Kasar SUdan ta Kudu sun fara gudanar da muhawara kan karawa shugaban kasar Sudan ta Kudu Silva Kiir wa'adin mulki zuwa shekara ta 2021.
-
MDD Ta Ce: Ana Ci Gaba Da Samun Hasarar Rayukan Fararen Hula A Kasar Libiya
Jul 03, 2018 07:36Tawagar Majalisar Dinkin Duniya a kasar Libiya ta ce: Ci gaba da bullar tashe-tashen hankula a Libiya sun lashe rayukan mutane akalla 16 a cikin watan Yunin da ya gabata.
-
Nijar : Shekara Guda Da Sace Mata Da Yara 39 Na Garin Ngalewa A Diffa
Jul 03, 2018 01:09A Jamhuriya Nijar, an cika shekara guda cif, da sace matan nan da yara su 39 a garin Ngalewa dake jihar Diffa a gabashin kasar.
-
Libiya : Kwale-kwale Ya Bata Da Mutane 63
Jul 03, 2018 01:09Rundinar sojin ruwan Libiya, ta ce kimanin bakin haure 63 ne aka kyautata zaton sun bata, bayan nutsewar kwale-kwalen da suke ciki a tekun Bahar Rum.
-
Nijeriya : Kotu Ta Sake Ba Da Umarnin A Saki Sambo Dasuki
Jul 03, 2018 01:08Wata babbar kotun Abuja a tarayya Najeriya, ta bayar da umarnin a saki tsohon mai bai wa shugaban Kasar shawara kan harkokin tsaro, Sambo Dasuki, wanda ake tsare da shi bisa zargin handame kudaden da aka warewa domin sayen makaman yaki da 'yan Boko Haram.
-
Bakin Haure Fiye Da 1000 Ne Suka Halaka A Tekun Mediterranea A Wannan Shekara
Jul 02, 2018 14:29Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Tun daga farkon wannan shekara ta 2018 zuwa yanzu, bakin haure fiye da 1000 ne suka halaka a tekun Mediterranea.
-
Tashe-Tashen Hankula A Libiya Sun Janyo Matsala A Harkar Tattalin Arzikin Kasar
Jul 02, 2018 14:29Kamfanin hako man fetur na Libiya ya sanar da cewa: Tashe-tashen hankulan da suka kunno kai a yankunan da suke dauke da rijiyoyin man fetur na kasar a cikin 'yan kwanakin nan sun janyo matsala a harkar tattalin arzikin kasar.
-
Kwana Na Biyu A Taron Kungiyar AU
Jul 02, 2018 06:41Yau kwana na biyu kuma na karshe kenan da shugabannin kasashe da gwamnatocin kasashen Afrika ke halartar taron kunsgiyar tarayyar Afrika karo na 31 a birnin Nouakchott na kasar Mauritania.
-
Boko Haram Ta Kashe Sojojin Nijar 10
Jul 02, 2018 05:48Hukumomin tsaro a Jamhuriya Nijar sun sanar da mutuwar sojojin kasar 10 da kuma batar wasu 4, da kuma uku da suka raunana, bayan wani hari da aka kai masu a yankin Diffa a kusa da tafkin Chadi.
-
'Yan Boko Haram Sun Kai Wa Sojojin Nijar Hari A Yankin Tafkin Chadi
Jul 01, 2018 12:41Majiyoyin tsaro a Nijar na cewa, wasu mayakan boko haram sun kai hari kan sansanonin soji a kewayen tafkin Chadi.