-
An Kame Sojojin Da Suka Zazzane Wata Mata A Chadi
Feb 22, 2019 01:27A Kasar Chadi an kame wasu sojoji uku da aka nuno a cikin wani hoton bidiyo na zazzane wata mata.
-
Burkina Faso : An Rufe Makarantu Dubu Saboda Barazanar Tsaro
Feb 22, 2019 00:01Hukukoni a Burkina Faso, sun ce makarantun boko sama da dudu guda ne suka rufe kokofinsu ko kuma suka dakatar da koyarwa a jihohi biyar na kasar, saboda barazanar mayakan dake ikirari da sunan jihadi.
-
Najeriya:An Hallaka 'Yan Bindiga 59 A Jihar Zamfara
Feb 21, 2019 14:47Rahotanni daga jihar Zamfara a Tarayyar Najeriya na cewa jami’an tsaron Civil Defence sun yi nasarar hallaka ‘yan bindaga 59 a wani gumurzu da suka yi yayin farmakin da ‘yan bindigar suka kai wani yanki na jihar.
-
Moroko: An Yi Taho Mu Gama A Tsakanin Jami'an Tsaro Da Malaman Makarantu Masu Zanga-zanga
Feb 21, 2019 08:51Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ce; Da dama daga cikin malaman makarantun masu Zanga-zanga sun jikkata sanadiyyar raunukan da su ka samu daga amfani da karfi na jami'an tsaro
-
Wani Jirgin Soja Ya Fadi A Kasar Aljeriya
Feb 21, 2019 08:46Rahotanni da suke fitowa daga kasar ta Aljeriya sun ce; Jirgin da ya fadi ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 2 da suke cikinsa
-
Sojojin Libya Sun Kwace Garin Murzuk Daga Hannun Yan Ta'adda
Feb 21, 2019 03:25Sojojin kasar Libya karkashin shugabancin Janar Halifa Haftar mai ritaya sun sami nasarar korar yan ta'adda daga garin Murzuk babban birnin lardin Murzuk dake kudu maso yammacin kasar.
-
Jam'iyya Ummah Ta Zargi Gwamnatin Sudan Shirin Kisan Kiyashi A Kasar.
Feb 21, 2019 03:21Majiyar jam'iyyar Umma, babbar jam'iyyar adawa a kasar Sudan ta bayyana cewa kashedin da gwamnatin shugaba Bashir ta bayar na murkushe yan adawa da karfi ya nuna cewa zata yi kisan kiyashi wa mutanen kasar.
-
Sudan Ta Kudu Zata Dakatar Da Amfani Da Yara A Yaki
Feb 21, 2019 03:18Gwamnatin kasar Sudan ta kudu ta bada sanarwan cewa zata kawo karshen amfani da yara a matsayin sojoji a kasar.
-
Buhari: Najeriya Zata Goyi Bayan Rage Yawan Man Da OPEC Take Haka
Feb 21, 2019 03:16Shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya ya bayyana cewa gwamnatinsa zata goyi bayan duk wani shiri na kasashe masu arzikin man Fetur ta OPEC zata yi na rage yawan man da zata haka saboda kyautata farashinsa a kasuwannin duniya.
-
An Kashe Fararen Hula 14 A Najeriya
Feb 20, 2019 14:24Majiyar tsaro a Najeriya ta sanar da cewa; Kungiyar Boko Haram ce ta yi wa fararen hular kisan gilla a wani yanki da ke kusa da Maiduguri a jahar Borno