-
Uganda Ta Musunta Bullar Ebola A Kasar
May 28, 2018 06:40Gwamnatin Uganada ta musunta rahotannin cewa an samu bullar cutar Ebola a cikin kasarta.
-
Faransa : An Karrama Dan Malin Da Ya Ceto Karamnin Yaro
May 28, 2018 06:39Shugaba Emanuelle Macron, na Faransa ya karama dan ci-rani nan na kasar Mali, sakamakon kwazon da ya nuna wajen hawa wani bene domin ceto wani karamin yaro da ya makale.
-
Musulmi Da Kirista Sun Jaddada Hadin Kai A Tsakaninsu A Kasar Kenya
May 28, 2018 02:17Wakilan al'ummar Kenya sun jaddada muhimmancin ci gaba da samun hadin kai da fahimtar juna a tsakanin mabiya addinan kasar.
-
Kungiyoyi Masu Adawa Da Juna Na Kasar Libiya Za Su Gudanar Da Wani Taron Sulhu A Paris
May 27, 2018 13:25Manyan kungiyoyin da ba sa ga maciji da junansu a kasar Libiya za su gudanar da wani taro a birnin Paris na kasar Faransa a ranar Talata mai zuwa da nufin magance rikicin da ke tsakanin don tabbatar da sulhu da zaman lafiya a kasar.
-
Buhari Ya Soke Wata Kwangilar Sayen Makamai Daga 'Isra'ila' Ta Dala Miliyan 195
May 27, 2018 13:24Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya soke wata kwangilar sayen makamai daga haramtacciyar kasar Isra'ila da ta kai dalar Amurka miliya 195 saboda alamun rashin gaskiya da ya shigo cikin cinikin.
-
Ma'aikata Sun Sake Kiran Yajin Aikin Gama-Gari A Chadi
May 27, 2018 06:14Kungiyoyin kwadago a kasar Chadi sun sake kiran wani yajin aikin gama gari daga ranar litinin mai zuwa domin bukatar gwamnatin kasar ta biya su bashin kudaden alawus din su da aka zabtare.
-
Najeriya : MDD Ta Taimaka Wa Adamawa Don Yakar Cutar Kwalera
May 27, 2018 06:13Majalisar Dinkin Duniya, ta taimaka wa yankin adamawa dake Najeriya da Dalar Amurka Miliyan biyu don murkushe cutar amai da gudawa ko Kwalera data bulla a yankin.
-
Kamaru: An Kashe Mutum 34 A Yankin 'Yan Aware
May 27, 2018 01:57Rahotanni daga kasar Kamaru na cewar akalla yan aware 34 aka kashe a garin Menka dake Yankin da ake amfani da Turancin Ingilishi
-
Kungiyoyin Kasa Da Kasa Sun Alawadai Kan Ci Gaba Da Tsare Shugabanin Fararen Hula A Nijer
May 27, 2018 01:56Manyan kungiyoyin kasa da kasa guda 10 cikinsu har da Amnesty International da kungiyar Oxfam sun fitar da sanarwa kan halin da ake ciki na tsare jagororin kungiyoyin fararan hulla 26 a Kasar Nijar.
-
'Yan Adawar Kasar Aljeriya Sun Bukaci Shugaba Butaflika Da Kadda Ya Tsaya Takara A Zabe Mai Zuwa
May 27, 2018 01:54Wasu sanannun 'yan siyasa 14 na kasar Aljeriya sun aike da wasika zuwa ga shugaba Abdelaziz Bouteflika, inda suka bukaci kadda ya sake tsayawa takara a zaben shugaban kasar da za gudanar a shekarar 2019 mai zuwa.