-
Hare-hare Na Barazana Ga Ci-gaban Yammacin Afrika Da Yankin Sahel
Jan 13, 2019 07:08Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa yawan hare-hare na barazana ga ci gaban yammacin Afrika da yankin Sahel.
-
Kungiyoyin Sun Sake Kiran A Fito Zanga zanga A Sudan
Jan 13, 2019 07:04A Sudan, wasu kungiyoyin kwadaga sunyi kira da a sake fitowa zanga-zanga kin jinin gwamnati a manyan biranen kasar ciki harda Khartoum babban birnin kasar.
-
An Tsawaita Wa'adin 'Yan Majalisar Dokoki A Guinea
Jan 13, 2019 06:47Shugaba Alpha Conde, na Guinea, ya bada umurnin tsawaita wa'adin 'yan majalisar dokokin kasar.
-
Gwamnatin Sudan Ta Ce Adadin Wadanda Suka Mutu A Zanga-Zanga Ya Kai 24
Jan 13, 2019 03:53Gwamnatin Sudan ta sanar a hukumance cewa, adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon zanga-zangar da ake yi a sar ya kai 24.
-
Najeriya: An Kasa Cimma matsaya Tsakanin ASUU Da Gwamnati
Jan 13, 2019 03:45Kungiyar malaman jami'oi a Najeriya ASUU ta ce har yanzu ba a samu wata matsaya takaninsu da gwamnati ba.
-
Shugaban Kotun Kolin Najeriya Zai Bayyana A Gaban Kotun Abuja
Jan 12, 2019 13:00Shugaban kotun kolin Najeriya, mai matsayin alkalin alkalan kasar, zai gurfana gaban kotu kan zarginsa da rashin bayyana dukkan kaddarorinsa kamar yadda dokar kasar ta tanada ga duk wani mahaluki mai rike da babban mukami a kasar.
-
DR Congo : Fayulu, Ya Bukaci A Soke Sakamakon Zabe
Jan 12, 2019 12:26Dan takaran adawa da ya zo na biyu a zaben shugaban kasa na Jamhuriya Demokuraddiyar Congo ya gabatarwa da kotun tsarin mulkin kasar korafinsa akan zaben da aka gudanar a ranar 30 ga watan Disamba da ya gabata.
-
An Nada Sabon Firayi Minista A Kasar Gabon
Jan 12, 2019 09:44Shugaban kasar Gabon ya nada sabon firayi ministan kasar, bayan sauke firayi ministan kasar.
-
Kasashen Libya, Najeriya Da Aljeriya Ne Suke Da Man Fetur Mafi Yawa A Afirka
Jan 12, 2019 03:15A wani rahoto na kungiyar kasashe masu arzikin man fetur da kuma kamfanin D&M suka fitar sun tabbatar da cewa kasashen Libya, Najeriya da Aljeriya ne su ke da mafi yawan danyen man fetur kwance a kasa
-
Al'ummar Kasar Sudan Suna Ci Gaba Da Kira Ga Shugaba Umar Hassan Al-Bashir Da Ya Yi Murabus
Jan 12, 2019 03:14A jiya juma'a dubban mutanen kasar ta Sudan ne su ka fito kan titunan birnin Khartum suna masu yin Zanga-zangar kira ga shugaban kasar da ya yi murabus