-
Kasashen Gabas Da Tsakiya Sun Allawadai Da Shigar Trump Cikin Iraqi A Boye
Dec 28, 2018 03:15Tafiyan da shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi zuwa kasar Iraqi a moye ba tare da sanar da hatta gwamnatin kasar Iraqi ya gamu da maida martani daga kasar ta Iraqi da sauran kasashen yankin
-
Najeriya: An Kama Wanda Ya Kashe Air Marshal Alex Badeh
Dec 28, 2018 03:14Jami'an Yansanda A Najeriya sun bada sanarwan kama mutane 5 dangane da kisan Air Marshal Alex Badeh, Tsohon Babban Jami'in Tsaron kasar
-
Fafatawa Tsakanin Yan Adawa Da Jami'an Tsaron Kasar Congo Brazavile
Dec 28, 2018 03:13Jami'an yansanda a kasar Democradiyyar Kongo sun yi amfani da hayakin mai sa hawaye don tarwatsa yan adawa masu zanga-zanga.
-
Mayakan Boko Haram Sun Kwace Wasu Wurare A Jihar Borno
Dec 28, 2018 03:13Wasu kafafen yada labarai sun bayyana cewa mayakan kungiyar Boko Haram a tarayyar Najeriya sun kwace wasu garuruwa daga cikin har da garin Baga a arewa maso gabacin jihar Borni , sun kuma kafa tungarsu a can.
-
Yan Bingida A yankin Niger Delta Sun Yi Barazanar Hargiza Zaben 2019
Dec 27, 2018 08:23Mayakan wata sabuwar kungiya dauke da makamai a yankin Niger-Delta a tarayyar Najeriya ta yi barazanar rikata zaben shekara ta 2019 idan gwamnatin tarayyar bata amsa kiranta ba.
-
An Kama Mutane 8 A Zanga-Zanagar Yan Adawa A Kasar Tunisia
Dec 27, 2018 08:22Majiyar jami'an tsaron kasar Tunisia ta bayyana cewa ana tsare da muatane 18 daga cikin masu zanga-zangar dangane da mutuwar wani dan jarida a kasar
-
An Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Kisan Yan Adawa A Kasar Sudan
Dec 27, 2018 08:20Jam'iyyar "People Congress" ta kasar Sudan ta bukaci a gudanar da bincike kan kisan masu zanga-zanga da aka yi a makon da ya gabata.
-
Kasar Kuwait Za Ta Taimak wa Kasar Sudan Da Kudade
Dec 26, 2018 03:48Jakadan Kasar Kuwaiti a Sudan ne ya bayyana cewa kasarsa za ta taimaki Sudan domin ta fita daga matsalar tattalin arzikin da take ciki
-
Habasha: An Kama Jami'an Gwamnati 56 Bisa Zargin Cin Hanci Da Rashawa
Dec 26, 2018 03:40A jiya Talata ne gwamnatin kasar ta Habasha ta sanar da kame jami'ai 56 a karkashin fada da cin hanci da rashawa
-
Libya: Kungiyar Da'esh Ta Dauki Alhakin Kai Hari A Birnin Tripoli
Dec 26, 2018 03:38Kungiyar 'yan ta'addar ta fitar da wani bayani a jiya Talata da dare da a ciki ta bayyana cewa; ita ce ta kai hari akan ma'aikatar harkokin wajen kasar a birnin Tripoli