-
Nijar : An Fara Gasar Kokowar Gargajiya Karo Na 40
Dec 25, 2018 13:49A Jamhuriya Nijar, da yammacin yau ne aka bude gasar kokowar gargajiya ta kasar karo na 40 da jihar Tillaberi ke karbar bakunci a bana.
-
Togo : Jam'iyya mai Mulki Ta Samu Rinjaye A Zaben Majalisar Dokoki
Dec 25, 2018 13:06Hukumar zabe mai zaman kanta a Togo ta sanar da sakamakon wucin gadi na zaben 'yan majalisar dokokin kasar da aka kada kuri'arsa a ranar 20 ga watan Disamban nan.
-
Sudan : Zanga zangar Tsadar Rayuwa Ta Yadu Zuwa Khartoum
Dec 25, 2018 12:39A Sudan daruruwan mutane ne suka gudanar da zanga zanga a Khartoum babban birnin kasar yau Talata, a yayin da aka shiga kwana na bakwai a boran da ake kan tsadar rayuwa.
-
An Kai Hari Ma'aikatar Harkokin Wajen Libiya
Dec 25, 2018 12:18Rahotanni daga Libiya na cewa mutum uku ne suka rasa rayukansu, kana wasu goma na daban suka raunana bayan wani hari da aka kai a ma'aikatar harkokin wajen kasar dake birnin Tripoli.
-
Saiful Islam Ya Nemi Goyon Bayan Shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin
Dec 25, 2018 04:15Dan tsohon shugaban kasar Libya Saiful Islam ya nemi kariya da kuma goyon bayan shugaban kasar Rasha don sake komawa kan kujerar shugabancin kasar Libya.
-
Shugaban Kasar Sudan Ya Yi Alkawarin Kyautata Tattalin Arzikin Kasarsa
Dec 25, 2018 04:15A maida martani na farko tun bayan fara zanga-zanga kan lalacewar tattalin arzikin kasar, shugaban kasar Sudan Umar Hassan al-bashir ya yi alkawarin kwatata tattalin arzikin kasar da kuma rayuwar mutane.
-
Gwamnatin Kasar Mali Na Shirin Kwance Damarar Yakin Masu Dauke Da Makamai
Dec 24, 2018 15:38Pira ministan kasar ta Mali ne ya sanar da cewa; An sake aikewa da sojoji zuwa tsakiyar kasar sannan kuma an shirin kwance damarar masu dauke da makamai
-
Wata Kotu A Masar Ta Tabbatar Da Daurin Shekaru 10 Akan Shugaban Kungiyar Ikhwanul-Muslimin A Masar
Dec 24, 2018 15:37Jaridar al-yaum al-sabi'i ta Masar ta dauki labarin da ke cewa; Kotun sake nazarin shari'a ta kasar ta tabbatar da hukuncin shekaru 10 akan shugaban kungiyar Ikhwanul-Muslimin Muhammad Badi'i
-
Sudan: Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Gwamnati
Dec 24, 2018 15:35Jami'an tsaron sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye domin tarwatsa masu Zanga-zangar ta jiya da dare a babban birnin kasar Khartum
-
Sojojin Kasar Sudan Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga Shugaba Umar Hassan al-Bashir
Dec 24, 2018 15:33A wani bayani da sojojin kasar ta Sudan su ka fitar sun bayyana cikakken goyon bayansu ga gwamnatin shugaba Umar Hassan al-Bashir domin kare cigaban kasa