-
Jam'iyyar Da Take Mulki A Kasar Togo Ta Lashe Zaben 'Yan Majalisar Dokoki
Dec 24, 2018 15:32Sakamakon farko na zaben 'yan majalisar dokoki da aka gudanar a kasar Togo ya nuna cewa jam'iyyar da take mulki ta sami kujeru 59 daga cikin jumillar kujeru 91 da ake da su a Majalisa
-
Mahara Sun Kashe Mutane 17 A Jahar Zamfara
Dec 24, 2018 15:31Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato kakakin 'yan sanda na Jahar ta Zamfara Muhammad Shehu yana cewa; An Kashe mutane sha bakwai ne a wani hari da aka kai a garin Maradun da ke jahar
-
Ministan Tsaron Amurka Mai Murabus Ya Sanya Hannu A Kan Umurnin Ficewar Sojojin Kasar Daga Siriya
Dec 24, 2018 09:07Ministan harkokin wajen kasar Amurka wanda ya yi murabus, a kwanakinsa na kasar a ma'aikatar ya sanya hannu a kan umurnin shugaban kasar na ficewar sojojin Amurka daga kasar Siriya.
-
Buhari Ya Yi Alkawarin Gudanar Da Zabe Mai Inganci A Sakonsa Na kirsimeti
Dec 24, 2018 09:02A sakonsa na kirsimeti shugaba tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya yi alkawarin cewa gwamnatinsa zata gudanar da zabe mai inganci a shekara mai zuwa.
-
Sudan: Madugun Adawa Ya Yi Allawadai da Murkushe Masu Zanga-Zanga
Dec 24, 2018 05:59Tsohon Firayi ministan kasar Sudan kuma madugun adawa a halin yanzu a kasar Sadikul Mahdi, ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da irin matakan da jami'an tsaron gwamnatin kasar suke dauka a kan masu zanga-zanga.
-
Adadin Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu Sakamakon Harin Mogadishu Ya Haura Zuwa 20
Dec 24, 2018 05:59Rundunar 'yan santan kasar Somalia ta sanar da cewa adadin mutanen ad suka rasa rayukansu sakamakon harin birnin Mogadishu ya haura zuwa 20.
-
Macron Da Deby Sun Nuna Matukar Damuwa Kan Hare-Haren Boko Haram
Dec 24, 2018 05:57Shugabannin kasashen Faransa da na Chadi, sun nuna damuwa matuka dangane da yadda hare-haren kungiyar Boko Haram ke kara ta'azzara a yankin tafkin Chadi.
-
Kamfanin bankers-Warehouse A Tarayyar Najeriya Ta Bukaci A Sake Ma'aikatansa Da Kudaden Da Aka Kama
Dec 23, 2018 15:55Kamfanin hada-hadar kudade na Bankers Warehouse a tarayyar Najeriya ya yi kira ga hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa da kuma almundaha da kudaden jama'a ta sallami ma'aikatan kamfanin biyu da kuma kudaden da ta kwace daga hannunsu.
-
An Kara Dafifin Sojojin Kasar Mali A Yankunan Tsakiyar Kasar
Dec 23, 2018 15:54Firai Ministan kasar Mali ya bayyana cewa gwamnatin kasar ta kara yawan sojoji da jami'an tsaron kasar a yankunan tsakiyar kasar don dawo da zaman lafiya a cikinsu.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Yin Allawadai Da Gwamnati A Kasar Sudan
Dec 23, 2018 15:54Zanga-zangar yin allawadai da tsadar rayuwa a kasar Sudan ta ci gaba kwanaki biyar a jere a yankuna daban-daban na kasar.