-
Burutai: Dangantaka Tsakanin Sojojin Najeriya Da Hukumar UNICEF Bata Yi Tsami Ba
Dec 23, 2018 15:53Babban hafsan hafsoshin sojojin Najeriya Janar Tukur Brutai ya bayyana cewa dangantaka tsakanin sojojin Najeriya da kuma hukumar UNICEF ta Majalisar dinkin duniya bata yi tsami ba.
-
Bam Ya Kashe Sojin Burkina Faso Uku
Dec 23, 2018 07:19A Burkina Faso, sojojin kasar uku ne suka rasa rayukansu, a wani harin bam, a lokacin dasuke kan hanyarsu ta zuwa Fada N'gourma-Pama.
-
Burkina Faso: An Kashe Sojoji Uku
Dec 23, 2018 03:21Majiyar tsaro a kasar ta Burkina Faso ta ce an kashe sojojin uku ne a gabashin kasar ta hanyar tashin wani bom da aka girke agefen hanya
-
Sudan: Masu Zanga-zanga Sun Kwace Iko Da Gundumar Nilul-Abyadh
Dec 23, 2018 03:16Kafar watsa labaru ta Alrakoba ta ce; Zanga-zangar da ake yi ta tilastawa gwamna jahar ta White Nile da iyalansa guduwa zuwa wani wuri da ba a san ko'ina ba ne
-
Taron Shuwagabanin Kungiyar ECOWAS Karo Na 54
Dec 22, 2018 14:51Shugabannin kasashen Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afrika ta yamma, wato ECOWAS sun gudanar da wani taron yini guda a Abuja, fadar gwamnatin Najeriya.
-
Madagaska : Rajoelina Na Daf Da Yin Nasara A Zaben Shugaban Kasa
Dec 22, 2018 12:01Sakamakon wucin gadi na zaben shugaban kasa zagaye na biyu a Madagaska, na nuni da cewa dan takara Andry Rajoelina, na daf da samun nasara a zaben, inda ya yi wa abokin hamayarsa Marc Ravalomana fintinkau.
-
Somaliya : Tagwayen Hare-hare Sun Kashe Mutum 7
Dec 22, 2018 11:40Rahotanni daga Somaliya na nuna da cewa akalla mutum bakwai ne suka mutu a wasu tagwayen hare-haren bam da aka dana a mota a kusa da fadar shugaban kasar dake Mogadisho.
-
Zanga Zangar Sudan : Mutum 22 Suka Mutu, Inji Madugun 'Yan Adawa
Dec 22, 2018 10:58Madugun 'yan adawa a Sudan, Sadek al-Mahdi, ya bayyana cewa mutum 22 ne suka mutu a zanga zangar tsadar rayuwa data barke a baya bayan nan a wasu biranen kasar.
-
Jirgin Saman Daukar Kaya Ya Fadi A Kasar Congo Kinshasa
Dec 22, 2018 03:29Kamfanin jiragen sama na kasar Congo Kinshasa ya bada labarin cewa jirgin kamfanin mai daukar kaya ya fadi a lokacinda yake dawowa birnin Kinshasa bayan ya kai kayakin zabe a garin Tshikapa kusa da kan iyakar kasar da kasar Angola a ranar Alhamis.
-
Jami'an Tsaron Sudan Sun Yi Amfani Da Karfi Domin Tarwatsa Masu Zanga-Zanga
Dec 21, 2018 14:42Jami'an tsaron kasar Sudan sun yi amfani da karfi domin tarwasa masu gudanar da zanga-zanga a yau a birnin Khartum da ma wasu biranan kasar.