-
Ministan Kasafin Kudi A Najeriya Ya Yi Bayani Kan Kasafin Kudin Shekara Ta 2019
Dec 21, 2018 08:31Ministan kasafin kudi da tsare-tsare a tarayyar Najeriya ya yi karin bayani dangane da kasafin kudin wannan shekara ta 2018 da kuma na shekara mai kamawa ta 2019.
-
Ana Tsoron Yaduwa Cutar Ebola A Zaben Da Za'a Gudanar A Kasar Kongo Demockradiyya
Dec 21, 2018 08:25Mutanen kasar Congo Brazavil suna tsaron kamuwa da cutar Ebola ta hanyar daukarsa daga shafin na'ura mai kwakwalwa wadanda masu cutar suka yi amfani da ita a rumfunan zabe.
-
Sudan : An Kafa Dokar Hana Fitar Dare bayan Zanga-zangar Tsadar Rayuwa
Dec 21, 2018 01:28Hukumomi a Sudan sun sanar da ayyana dokar hana fitar dare a yankin Atbra bayan mummunar zanga zangar kan tsadar rayuwa data barke a wasu biraren kasar.
-
Mali : An Sanya Wa Masu Kawo Cikas Ga Yarjejeniyar Zaman Lafiya Takunkunmi
Dec 21, 2018 01:07A karon farko, Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya, ya sanya takunkumi kan wasu 'yan kasar Mali dake kawo cikas yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma tsakanin 'yan kasar a shekara 2015.
-
An Dage Zaben Shugaban Kasa A D.R Congo
Dec 21, 2018 00:42Hukumar zabe mai zaman kanta a Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo, cewa da (CENI), ta sanar a hukumance da dage zaben shugaban kasar har zuwa ranar 30 ga watan Disamban nan da muke ciki.
-
An Shelanta Dokar Ta Baci A Sudan Saboda Karin Tashe-Tashen Hankula
Dec 20, 2018 15:35Gwamnatin kasar Sudan ta shelanta doka ta baci a kasar a dai-dai lokacinda zanga-zanga ta masu korafi kan tsadar rayuwa wanda ya hada da na abinci da bukatun yau da kullum yake kara bazuwa a kasar.
-
Jihar Bauchi A Tarayyar Najeriya Ta Gabatar Da Kasafin Kudin Shekara Ta 2019
Dec 20, 2018 15:34Gwamnan Jihar Bauchi a Tarayyar Nageriya ya gabatar da kasafin kudin shekara ta 2019 mai kamawa a yau Alhamis ga majalisar dokokin Jihar
-
An Kama Mutane 3 A Morocco Da Zargin Kashe Turawan Yan Yawon Shakatawa A Kasar.
Dec 20, 2018 15:34Yansanda a kasar Morocco sun bada sanarwan kama mutane ukku wadanda ake tuhuma da kashe wasu mata biyu yan yankin Scandanvia yan yawon shakatawa a cikin kasar.
-
An Kashe Mutane Akalla 200 A Kasar Mali A Wannan Shekara
Dec 20, 2018 15:33Majiyar rundunar tabbatar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Mali MUNUSMA ta bayyana cewa daga farkon wannan shekara har zuwa watan Nuwamba da ya gabata yan ta'adda sun kashe mutane 209 fararen hula a tsakiyar kasar
-
An Kashe Mutum Guda A Harin Yan Bindiga A Jihar Zamfara
Dec 20, 2018 15:33Yan bindiga sun kai hare-hare kan wurare ukku a karamar hukumar Birnin Magaji a jihar Zamfara na tarayyar Najeriya a jiya Laraba inda suka kashe mutane da dama wadanda suke aiki a gonan dankalin turawa.