-
Buhari Ya Kaddamar Da Kwamitin Kula Da Tasirin Budaddiyar Kasuwa A Afrika
Oct 23, 2018 03:14Shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya ya kaddamar da kwamiti mai kula da amfanin da yan kasa zasu samu a budaddiyar kasuwa a nahiyar Afrika
-
Gwamnatin Masar Zata Tura Sojoji Zuwa Kasar Libya
Oct 23, 2018 03:09Majiyar labarai daga kasar masar sun bayyana cewa gwamnatin kasar ta kuduri aniyar aikewa da sojojin kasar zuwa kasar Libya.
-
Wata Tawagar Gwamnatin Amurka Zata Ziyarci Najeriya Da Wasu Kasashen Afrika
Oct 23, 2018 03:07Wata tawagar gwamnatin kasar Amurka karkashin jagorancin mataimakin sakataren harkokin wajen kasar mai kula da bangaren Afrika Tibor Nagy zata ziyarci wasu kasashen Afrika daga ciki har da tarayyar Najeriya. Ana saran tawagar zata yi kokarin karfafa dangantakar Amurka ta fuskar kasuwanci da kasashen Afrika a ziyara.
-
Habasha Ta Kulla Yerjejeniyar Sulhu Da Kungiyar Yan Tawaye Ta ONLF
Oct 23, 2018 03:04Gwamnatin kasar Habasha ta kulla yerjejeniyar sulhu tare da yan tawayen kasar na kungiyar "Ogaden National Liberation Front" (ONLF).
-
Najerya: Bada Visar Shiga Kasa A Wuraren Shiga Ya Bada Sakamako Mai Kyau
Oct 23, 2018 03:01Ministan watsa labarai da al'adu a tarayyar Najeriya Alhaji Lai Mohammad ya bayyana cewa tsarin bada visar shiga kasa a lokacin shiga ya fara bada amfani ga kasar.
-
'Yan Adawa A Kasar Mali Sun Bayyanar Da Adawarsu Da Dage Lokacin Zaben 'Yan Majalisar Kasar
Oct 22, 2018 14:41Jami'iyyu masu adawa da gwamnatin kasar Mali sun kafa wata sabuwar hadaka da nufin nuna rashin amincewarsu da shirin gwamnatin kasar na dage lokacin zaben 'yan majalisar kasar.
-
Kamaru : Paul Biya Ya Sake Lashe Zabe Da Kashi 71.28%
Oct 22, 2018 14:40A kasar Kamaru an sanar da shugaban kasar mai ci Paul Biya a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar 7 ga watan Oktoban nan bayan da ya samu kashi 71.28% na kuri'un da aka kada.
-
Najeriya: Kungiyoyin Kwadago Sun Yi Barazanar Sake Shiga Wani Yajin Aiki
Oct 22, 2018 09:14Gamayyar kungiyoyin kwadago a Najeriya sun yi barazanar sake shiga yajin aiki na kasa baki daya, matukar dai gwamnati ta ci gaba da yin biris da batun karin mafi karancin albashi.
-
Mahukuntan Masar Sun Kama Wani Masanin Harkar Tattalin Arzikin Kasar
Oct 22, 2018 09:08'Yan sandan Masar sun kama wani masanin harkar tattalin arziki kuma marubuci kan zargin sukar mahukuntan kasar kan gazawa a fagen inganta harkar tattalin arzikin kasar.
-
Gwamnatin Tunusiya Ta Sanar Da Rusa Wata Kungiyar Ta'addanci A Kasar
Oct 22, 2018 09:06Ma'aikatar harkokin cikin gidan Tunusiya ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar rusa wata kungiyar ta'addanci a shiyar yammacin kasar ta Tunusiya.