-
Mogherini: Gwajin Makamai Masu Linzamin Iran, Bai Saba Wa Yarjejeniyar Nukiliya Ba
Apr 16, 2016 13:13Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai Federica Mogherini ta bayyana cewar gwajin makamai masu linzami da Iran ta yi a kwanakin baya bai saba wa yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Iran da manyan kasashen duniya kan shirin nukiliyanta na zaman lafiya ba.
-
Rouhani Yayin Ganawa Da Shugaban Senegal: Makiya Suna Kokarin Raba Kan Al'ummar Musulmi Ne
Apr 16, 2016 12:59Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana kokari rarraba kan al'ummar musulmi da kuma kirkiro kungiyoyi na 'yan ta'adda a matsayin wasu makirce-makirce guda biyu da makiya suke kulla wa al'ummar musulmi.
-
Mogherini ta shigo birnin Tehran
Apr 16, 2016 01:05A safiyar yau, Shugabar siyarar wajen kungiyar tarayyar Turai ta safka a birnin Tehran
-
Tawagar Iran Ta Kaurace Wa Zaman OIC A Istanbul
Apr 15, 2016 11:09Tawagar Iran ta kaurace wa zaman rufe taron kungiyar kasashen musulmi (OIC) a birnin Istanbul na kasar Turkiya.
-
Ayatollah Jannati: Barzana Ba Za Ta Iya Sanya Iran Ta Mika Wuya Ba
Apr 15, 2016 10:20Wanda ya jagoranci sallar Juma'a a yau a birnin Tehran Ayatollah Jannati ya bayyana cewa; barazana ba za ta taba sanya Iran ta mika wuya ga manufofin siyasar Amurka ba.
-
Jakadan Iran A MDD Ya Jaddada Cewa; Ta'addanci Baya Da Alaka Da Addini Ko Al'umma
Apr 15, 2016 00:39Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa; Masifar ta'addancin da ta kunno kai a wannan zamani bata da wata alaka da addini ko al'umma tare da jaddada neman hanyoyin dakile masifar a duk fadin duniya.
-
Jawabin Rauhani a wajen taron kungiyar hadin kan kasashen Musulmi OCI
Apr 14, 2016 10:40Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa karfafa alaka da kasashen musulmi shine muhimin abu da Jumhoriyar musulinci ta sanya a gaba
-
Iran Ta Yi Watsi Da Kokarin Saudiyya Na Bata Mata Suna A Taron OIC
Apr 13, 2016 23:48Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da kuma kakkausar suka ga wani sabon yunkuri na kasar Saudiyya na bata mata suna a taron shugabannin kasashen musulmi na Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi karo na 13 da za a gudanar a yau da gobe a kasar Turkiyya.
-
Dawowar Alaka Tsakanin Babban Bankin Iran Da Bankunan Turai
Apr 12, 2016 23:06Gwamnan babban bankin kasar Iran ya bayyana cewa an dawo da alaka ta hada-hadar kudade tsakanin babban bankin na kasar Iran da bankunan kasashen turai.
-
Jagora Ya Ja Kunnen Kasashen Turai Saboda Goyon Bayan Ta'addanci Da Wasunsu Suke Yi
Apr 12, 2016 13:05Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja kunnen wasu kasashen turai dangane da irin goyon bayan ayyukan ta'addanci da tsaurin ra'ayi da suke yi wanda ya ce a halin yanzu shika ta fara komawa kan mashekiya.