-
Iran Na Shirin Aikewa Da Tallafi Ga Musulmin Rohingya
Sep 07, 2017 06:38Kungiyar agaji ta red-Crescent a Iran ta ce tana shirin aikewa da kayan tallafin abunci ga musulmin Rohingya da suka tserewa cin zarafin da jami'an tsaron Myammar ke musu.
-
Iran Ta Bayyana Cewa: Tsaurin Ra'ayi Yana Daga Cikin Manyan Matsalolin Duniya
Sep 06, 2017 14:25Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Tsaurin ra'ayi da akidar wuce gona da iri kan al'umma, matsaloli ne da suka game duniya baki daya.
-
Iran Ta Yabawa Saudiyya Kan Nasara Shirya Aikin Hajjin Bana
Sep 05, 2017 11:09Jamhuriya musulinci ta Iran ta yi godiya ga kasar Saudiyya kan yadda ta shirya aikin hajjin bana cikin nasara.
-
Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Iran Da Turkiya Sun Tattauna Akan Kisan Kiyashin Da Ake Yi Wa Musulmin Mayanmar.
Sep 05, 2017 04:51A jiya litinin ne dai ministan harkokin wajen na Iran Muhammad Jawad Zarif da takwaransa na Turkiya Maulud Jawush Uglu suka yi magana akan yadda za a tsaida kisan da ake yi wa musulmi Rohingha na kasar Myanmar.
-
Iran Ta Bukaci Kasashen Musulmi Su Dauki Mataki A Aikace Kan Musibar Da Musulman Myanmar Suke Ciki
Sep 04, 2017 14:41Ministan harkokin wajen JMI Mohammad Jawad Zareef ya bukaci kasashen musulmi da sauran kasashen duniya su dauki mataki a aikace kan musibar da musulman kasar Myanmar suke ciki .
-
Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Baya Da Karfafa Kungiyoyin Gwagwarmaya
Sep 03, 2017 06:21Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewa Iran za ta ci gaba da goyon bayan kungiyoyin gwagwarmaya duk kuwa da kokarin da kasashen yammaci suke yi wajen ganin Iran ta daina goyon bayansu musamman kungiyar Hizbullah.
-
Iran Na Fatan Bunkasa Shirin Makamanta Masu Linzami
Sep 03, 2017 02:00Iran ta ce babban abunda ke gabanta shi ne fadada shirinta na kera makamai masu linzami da kuma fitar da makamai zuwa ga kasashe aminnanta.
-
Dr Ruhani: Manufar Kasar Iran Ce Karfafa Kyakkyawar Alaka Da Kasar Afrika Ta Kudu
Sep 02, 2017 14:42Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Manufar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ce karfafa alaka a dukkanin bangarori da kasashen nahiyar Afrika musamman kasar Afrika ta Kudu.
-
Muhammad Zarif Ya Ce: Al'ummar Siriya Ne Suke Da Hakkin Tantance Makomar Kasarsu
Sep 02, 2017 14:42Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: An kama hanyar kawo karshen kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya, kuma bayan kawo karshen ayyukan ta'addanci a Siriya al'ummar kasar ne kadai suke da hakkin tantance makomar kasar ta Siriya da kansu.
-
Shugabar Majalisar Dokokin Afirka Ta Kudu Ta Kai Ziyara Kasar Iran
Sep 01, 2017 14:51Madam Baleka Mbete ta iso birnin Tehran a yau Juma'a inda ta sami tarbar shugaban kwamitin Majalisa na alakar Iran da Afirka ta kudun malama Barvaneh Salahshur.