-
Jordan: An Bude Taron Kungiyar Kasashen Larabawa A Bahru Mayyit.
Mar 29, 2017 07:43Sarkin Kasar Jordan ya ce; Babu yadda za a sami zaman lafiya a gabas ta tsakiya ba tare da kafa kasar Palasdinu ba.
-
Jami'an Tsaron Isar'aila Sun Yi Awon Gaba Da Masu Gadin Masallacin Quds
Mar 29, 2017 01:19Jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun kame mutane 11 daga cikin masu gadin masallacin quds mai alfarma.
-
Kasashen Larabawa Sun Goyi Bayan Samar Da Kasashen Isra'ila Da Palestine
Mar 28, 2017 10:37kungiyar kasashen larabawa ta ce tana goyan bayan samar da kasashen Palestine da kuma Isra'ila domin kawo karshen dadaden rikici na tsakanin bangarorin biyu.
-
Kungiyar kasashen Larabawa Za ta Maida Hankali Akan Matsalar Palasdinu
Mar 28, 2017 07:29Babban magatakardar Kungiyar Kasashen larabawa ta ce; za ta bada muhimmanci ga kudurorin da su ke da alaka da Palasdinu.
-
Gwamnatin Haramtaciyar Kasar Isra'ila Ita Ce Ke Karfafa Ayyukan Ta'addanci
Mar 28, 2017 01:09Ministan watsa labaran kasar Jordan ya bayyana cewa: Ci gaba da bakar siyasar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila yana daga cikin dalilan kara karfafa da watsuwan ayyukan ta'addanci a yankin gabas ta tsakiya.
-
An Kirayi Shugabannin Larabawa Da Su Bayar Da Muhimmanci Kan Palastine
Mar 27, 2017 13:02Babban malami mai bayar da fatwa a birnin Quds da sauran yankunan Palastinu Sheikh Muhammad Hussain ya kirayi shugabannin larabawa da cewa, ya zama wajibi a kansu da su bayar da muhimamnci a kan batun Palastinu da Quds a zaman da za su gudanar a kasar Jordan.
-
Iraki: 'Yan ta'adda Sun Yi Wa Mutane Fiye Da 100 Kisan Kiyashi A Mosel.
Mar 27, 2017 07:41Majiyar tsaron Iraki ta ce; yan 'ta'addar kungiyar Da'esh sun kashe mutane 191 da su ke kokarin ficewa daga wani yanki na birnin Mosel.
-
Dakarun Iraki na ci gaba da samun Nasara a Mausul
Mar 26, 2017 13:48Dakarun tsaron kasar Iraki sun sanar da 'yanto madatsar ruwa na yammacin garin Mausul
-
Palasdinu: "Yan sahayoniya Sun kai Hari A Masallacin Kudus.
Mar 26, 2017 08:12Yahudawa 'yan share wuni zauna sun kai hari a masallacin Kudus a jiya lahadi.
-
Wani Abin Fashewa Ya Kashe Mutum 4 A Bangaladesh
Mar 26, 2017 01:14Rahotanni daga Bangaladesh na cewa mutane hudu ne suka rasa rayukansu kana wasu 42 na daban suka raunana a jerin fashewar wasu abubuwa a yankin da sojoji suka kai samame a wata mabuyar masu kaifin kishin addini.