-
Rahoton Babban Sakataren MDD Dangane Da Palasdinu Ya Yi Kakkausar Suka Kan H.K.I
Apr 18, 2016 22:43Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan kara tabarbarewan shirin wanzar da zaman lafiya da sulhu a Palasdinu sakamakon matakin da Haramtacciyar kasar Isra'ila ke dauka na ci gaba da mamaye yankunan Palasdinawa.
-
Jan kunan Hizbullah ga kokarin raba kasar Siriya daga HKI
Apr 18, 2016 13:52Kungiyar Hizbullah ta kasar Lobnon ta ja kunan magabatan HKI a yunkurin da suke yi na raba kasar Siriya
-
Farashin Fetir Ya Sake Faduwa
Apr 18, 2016 05:27Farashin man fatir ya sake faduwa a kasuwannin duniya da kashi 5,45% bayan taron kasashe masu arzikin man ya watse ba tare da cimma wata matsaya ba.
-
Tattaunawa Sulhu Kan Rikicin Kasar Yemen A Koweit
Apr 18, 2016 04:38Yau Litinin ake fara tattaunawa neman sulhu kan rikicin kasar Yemen a shiga tsakanin majalisar dinkin duniya a kasar Koweit.
-
Palasdinawa Sun Gudanar Da Ranar Tunawa Da Fursunoninsu A Gidajen Kurkukun H.K.Isra'ila
Apr 17, 2016 12:51Kwamitin kula da Palasdinawa da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila ya gudanar da ranar tunawa da Palasdinawa da suke gidajen kurkukun Yahudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida a yau Lahadi.
-
MDD Ta Yi Gargadi Dangane Da Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Yemen
Apr 16, 2016 23:15Majalisar dinkin duniya ta yi gargadi dangane da ci gaba da keta yarjeniyar bude wuta a kasar Yemen da sojojin mamayar Saudiyya a kasar ke yi.
-
Kusan Kashi 58% Na Masu Zabe A Syria Ne Suka Kada Kuri'a
Apr 16, 2016 22:52Hukumar zabe mai zaman kanta a kasar Syria ta sanar da cewa, kashi 57.56 na wadanda suka cancabnci kada kuri'a a kasar ne suka kada kuri'unsu a zabukan 'yan majalisar dokoki da aka gudanar a kasar.
-
Hollande Na Ziyara A Gabas Ta Tsakiya
Apr 16, 2016 04:19Yau Asabar, shugaban kasar Faransa, François Hollande ke fara wani ran gadi na kwanaki hudu a yankin Gabas ta Tsakiya.
-
Ci gaban sojojin Siriya wajen tsarkake ganin Halab.
Apr 14, 2016 13:26Dakarun tsaron Siriya da Dakarun sa kai sun samu nasarar tsarkake wani bangare na gefen arewacin jihar Halab
-
Shahadar Wani Bapalastine a Hanun Jami'an tsaron HKI
Apr 14, 2016 11:07Jami'an tsaron Haramcecciyar kasar Isra'ila sun bindige wani Bapalastine har Lahira