-
Sojojin Isra'ila Sun kashe Falastinawa 2 A Yankin Zirin Gaza
Feb 16, 2019 07:32A ci gaba da gangamin neman hakkin komawar Falastinawa 'yan gudun hijira a Gaza, sojojin Isra'ila sun kashe Falastinawa tare da jikkata wasu.
-
Rasha, Iran, Turkiyya Na Maraba Da Ficewar Amurka A Siriya
Feb 15, 2019 01:20Kasashen Rasha, Turkiyya da kuma Iran, sun bayyana cewa shirin Amurka na janye dakarunta daga Siriya faduwa ce ta zo daidai da zama.
-
MDD: Kashi 80% Na Mutanen Kasar Yemen Na Bukatar Taimakon Gaggawa.
Feb 14, 2019 15:48Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan cewa matsalar abinci na kara tsanani a kasar Yemen
-
Hamas: 'Yan Sahayoniya Ne Kadai Su Ka Amfana Daga Taron Warsaw
Feb 14, 2019 07:49Wani babban jigo a kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas Usama Hamadan ne ya bayyana haka sannan ya kara da cewa; Taron zai kara yawan matsalolin da yankin gabas ta tsakiya yake da su ne
-
An Cika Shekaru Takwas Da Fara Yunkurin Al’umma A Bahrain
Feb 14, 2019 04:31A ranar 14 ga watan fabrairu ne aka cika shekaru 8 daidai da fara yunkurin al’umma na neman sauyi na dimukradiyya akasar.
-
Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Masunta 8 A Garin Hudaidah
Feb 13, 2019 15:39Jiragen yakin Saudiyyar sun kai harin ne akan kananan kwale-kwale na kamun kifi a garin Hudaidah a yau Laraba
-
Gwamnatin Kasar Siriya Ta Yi Musayar Fursinoni Da Yan Adawa
Feb 13, 2019 03:20Gwamnatin kasar Siriya ta yi musayar fursinonin yaki da yan adawar kasar a dai-dai lokacinda za'a gudanar da taron tattaunawa a tsakaninsu.
-
Turkiyya : An Cafke Masu Alaka Da Gülen, Sama da 600
Feb 12, 2019 11:55Rahotanni daga Turkiyya na cewa, akalla mutum 641 ne da aka cafke bisa zarginsu da alaka da shehun malamin nan na kasar, Fethullah Gülen, wanda gwamnatin Ankara ke zargi da hannu a yunkurin juyin mulkin watan Yuli na 2016 da bai yi nasara ba.
-
Yemen: Saudiyya Na Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Hudaidah
Feb 12, 2019 04:03Kakakin Sojan Kasar Yemen ya bayyana cewa; Saudiyya da 'yan korenta suna ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita wuta ta Hudaidah
-
Sojojin Sahayoniya Sun Kai Hari A Yankin Qunaidhara Na Kasar Syria
Feb 12, 2019 03:53A daren jiya Litinin ne sojojin Sahayoniyar su ka kai hari a gundumar Qunaidhara ta kasar Syria ta hanyar amfani da tankokin yaki da kuma manyan bindigogi