Pars Today
Kawancen jam'iyyun siyasar Iraki na "Fatah' da kuma "Sa'irun' sun bayyana wajabcin ficewar sojojin Amurka daga cikin kasar
Sojojin na Kasar Yemen sun mayar da martanin ne a jiya Asabar da dare ta hanyar harba makami mai linzami samfuri Zilzal 1 akan yankin Ajashir da ke gundumar Najran a kasar Saudiyya
An yake hukuncin dauri na har mutuwa kan yan ta'adda 7 wadanda suke da hannu a hare-haren ta'addanci na shekara ta 2015 a kasar Tunisia
A jijjifin safiyar yau assabar jiragen yakin kasar Saudiya sun yi lugudar wuta a Sana'a babban birnin kasar yemen.
Jakadan kasar Morocco a birnin Riyad ya bada sanarwan cewa an bukace shi ya koma gida sanadiyyar sabani da ke kara tsanani tsakanin Rabat da- Riyad
Piraministan Haramtacciyar Kasar Isra'ila ya yi barazanar kai hare-hare a yanklin zirin Gaza na Palastinu.
Bangarorin dake rikici a kasar Yemen na wata tattaunawa a birnin Amman na Jodan, kan musayar fursunoni a tsakaninsu.
Kakakin sojojin Yemen ya bayyana cewa; A daren jiya Laraba kawancen yakin na Saudiyya ya ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita wutar yaki a yankin Hudaidah
Da safiyar alhamis ne sojojin na 'yan sahayoniya su ka kai hare-hare a wuraren daban-daban na yankin yammacin Kogin Jordan
Kungiyar gwagwarmayar Palastinawa (hamas) ta ce shahadar da Faris Barun ya yi a gidan kason yahudawa rashin kulawa ne na jami'an kiyon lafiyan gidan Kurkukun