-
Kasar Rasha Ta Yi Gwajin Sabbin Makamai Masu Linzami
Oct 27, 2017 02:57Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar a jiya alhamis cewa ta gwada wani sabon makami mai linzami mai cin dogon zango.
-
Vladimir Putin: An 'Yantar Da Fiye Da Kashi 90 Na Kasar Siriya Daga Mamayar 'Yan Ta'adda
Oct 26, 2017 15:19Shugaban kasar Rasha ya tabbatar da batun cewa: An samu nasarar 'yantar da fiye da kashi 90 cikin dari na kasar Siriya daga mamayar kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasar ta Siriya.
-
Gobara Ta Yi Ajalin Mutum 47 A Indonesia
Oct 26, 2017 07:51Rahotanni daga Indonesia, na cewa mutane a kalla 47 ne suka gamu da ajalinsu a wata mummunar gobar da ta auku a wani kamfanin safara ababen wasan wuta a wajen Jakarta babban birnin kasar.
-
Qatar Ta Cimma Yarjejeniyar Tsaro Da Rasha
Oct 26, 2017 07:50Kasashen Rasha da Qatar sun cimma yarjejeniyar tsaro tsakaninsu a wata ziyara da ministan tsaron Rasha Sergueï Choïgou, ya kai a birnin Doha.
-
Kokarin Kasar Masar Na Bunkasa Alaka Da Kasar Faransa
Oct 26, 2017 02:00Ziyarar aikin da shugaban kasar Masar ya kai zuwa kasar Faransa ya fi maida da hankali ne kan bukatar bunkasa alakar da ke tsakanin kasashen biyu a bangarori da dama.
-
Rasha Ta Ki Amunce Tsawaita Binciken Makamai Masu Guba A Siriya
Oct 25, 2017 07:50Kasar Rasha ta hau kujerar na ki kan kudirin da Amurka ta gabatar ga kwamitin tsaro na MDD, kan tsawaita binciken da ake kan zargi da amfani da makamai masu guba a Siriya.
-
Zarif Ga Tillerson: Masu Yakar kungiyar Da'esh Ba Sa Bukatar Izinin Wani
Oct 24, 2017 14:19Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar dakarun da suke fada da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) ba sa bukatar izinin wani wajen kare kasarsu.
-
Amurka Za Ta Ladaftar Da Jami'an Tsaron Myanmar Kan Batun 'Yan Rohingya
Oct 24, 2017 07:18Amurka ta sanar da daukan wasu matakan ladaftarwa kan mayan jami'an tsaron Myanmar kan hannun da suke da shi wajen cin zarafi da kisan kiyashin musulmin Rohingya.
-
An Samu Tallafin Kudi Dala Miliyan 430 Domin Taimakawa Al'ummar Musulmin Kasar Myanmar
Oct 24, 2017 03:05Zaman taron gaggawa tsakanin kungiyar tarayyar Turai da kasar Kuwait ya tara tallafin kudi dalar Amurka miliyan 430 domin tallafawa al'ummar musulmin Rohingya na kasar Myanmar ko kuma Burma da suke cikin kangin zaluncin mahukuntan kasar.
-
Kididdiga Tana Nuni Da Cewa Mafi Yawan Amurkawa Ba Su Goyon Bayan Siyasar Trump Kan Iran
Oct 24, 2017 03:00Wani masharhanci kan harkokin siyasar Amurka ya ce: Mafi yawan Amurkawa ba su goyon bayan bakar siyasar shugaban kasar Donald Trupm kan kasar Iran musamman kokarinsa na rusa yarjejeniyar nukiliya da aka cimma tsakanin Iran da manyan kasashen duniya.