-
Fao: Gargadi Akan Fari A Gabacin Nahiyar Afirka
Aug 14, 2017 14:24Hukumar abinci ta duniya( fao) ta yi gargadi akan karuwar mutanen da suke mutuwa saboda fari a gabacin nahiyar Afirka.
-
Kungiyoyin Siyasa A Masar Sun Bukaci Gwamnatin Kasar Da Ta Mayar Da Alakarta Da Siriya
Aug 13, 2017 12:33Wasu kungiyoyi siyasa da na fararen hulan kasar Masar sun bukaci gwamnatin kasar da ta dawo da alakarta ta diplomasiyya da kasar Siriya.
-
Venezuela: Amurka Na Kokarin Haifar Da Rikici A Tsakanin Kasashen Latin Amurka
Aug 13, 2017 12:33Gwamnatin Venezuela ta zargin gwamnatin Amurka da kokarin wajen haifar da fitina da yaki tsakanin kasashen Latin Amurka don cimma manufofinta.
-
Ellison: Trump Ya Yi Shiru kan Harin da Aka Kaiwa Musulmi A Minnesota
Aug 13, 2017 09:15Dan majalisar dokokin kasar Amurka musulmi daga jahar Minnesota ya yi suka kan yadda Trump ya yi gum da bakinsa dangane da harin da aka kai wa cibiya da masallacin musulmi.
-
Myanmar: An Hana Musulmi Zuwa Aikin Hajjin Bana
Aug 13, 2017 09:14Wasu masu tsatsauran ra’ayin addinin Buda sun hana wasu daga cikin musulmin kasar Myanmar tafiya zuwa aikin haji.
-
Obama Ya Yi Allah Wadai Da Nuna Wariyar Launin Fata A Amurka
Aug 13, 2017 07:15Tsohon shugaban kasar Amurka Barak Obama ya yi Allah wadai da matakin nuna wariyar naunin fata da ke ci gaba da daukan sabon salo a jihar Virginia na kasar.
-
An Gano Kuma An Bata Wani Shirin Harin Ta'addanci A Kasar Rasha
Aug 12, 2017 13:14Jami'an tsaron kasar Rasha sun bada sanarwan gano da kuma bata wani shirin kai harin ta'addanci a cikin daya daga cikin tashoshin jiragen kasa na Metro a birnin Sient Perters burg a yau asabar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Kawo Karshen Killace Yankin Zirin Gaza
Aug 12, 2017 07:22Kakakin Kwamitin Kolin Kare Hakikin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci kawo karshen killace yankin Zirin Gaza na Palasdinu.
-
Rasha Ta Damu Kan Rikicin Amurka Da Koriya Ta Arewa
Aug 11, 2017 10:37Kasar Rasha ta ce ta damu sosai akan rikicin kasashen Amurka da Koriya ta Arewa, wanda ta ce akwai barazana ta yin amfani da karfi sosai a cikin rikicin.
-
Najeriya : MDD Ta Yi Tir Da Kai Samamen Soji A Wani Ofishinta Dake Maiduguri
Aug 11, 2017 10:06Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana matukar damuwarta dangane da wani samame da sojojin Najeriya suka kai iba tare da izini ba a ofishinta dake birnin Maiduguri mai fama da matsalar Boko Haram a arewa maso gabashin kasar.