-
Ministan Tsaro Da Kuma Babban Hafsan Hafsoshin Afganistan Sun Ajiye Aiki Bayan Harin Taliban
Apr 24, 2017 08:48Ministan tsaron kasar Afganistan da kuma Babban hafsan hafsodhin kasar sun ajiye ayukansu bayan harin taliban
-
An Nuna Littafan Musulunci A Baje Kolin Littafai na Duniya Los Angeles
Apr 24, 2017 02:29An nuna wasu daga cikin littafan addinin muslunci a taron baje kolin littafai na duniya a birnin Los Angeles na jahar California a kasar Amurka.
-
An Gunadar Da Zaben Faransa Cikin Kwararan Matakan Tsaro
Apr 23, 2017 13:26Al'ummar kasar Faransa sun gudanar da zaben Shugaban kasa cikin kwararan matakan tsaro kalkashin dokar ta baci a fadin kasar baki daya.
-
Gwamnatin Kasar Venezuela Ta Zargi Wasu Kafafen Yada Labarai Da Tallafawa Yan Adawar Kasar
Apr 23, 2017 07:15Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Delcy Rodriguez ya zargi wasu kafafen yada labarai a kasar da kuma na kasashen waje wajen tallafawa yan adawar kasar da kuma rashin fadar hakikanin abinda ke faruwa a kasar a cikin yan kwanakin da suka gabata.
-
Sharhi : Zaben Shugaban Kasa A Faransa
Apr 23, 2017 01:09Zaben shugaban kasar Faransa na 2017 shi ne irinsa na farko da ake gudanarwa karkashin dokar ta baci da kuma kwararen matakai na tsaro, yayin da ake ci gaba da fargaban harin ta’addanci bayan kashe dan sanda a birnin Paris.
-
Yan Adawa A Venezuala Sun Fara Gangami Domin Kai Wa Ga Manufofinsu A Kasar
Apr 23, 2017 00:52Yan adawar Venezuala sun fara gudanar da wani gagarumin gangami na sai baba ta gani a sassa daban daban na kasar domin ganin sun tursasa wa gwamnatin kasar ta amsa bukatarsu ta gudanar da zabe kafin wa'adinsa.
-
Rahoton Kwamitin Bincike Na MDD Kan Amfani Da Sanadarai Masu Guba A Syria
Apr 22, 2017 13:04Kwamitin bincike da hukumar hada yaduwar makamai masu guba ta majalisar dinkin duniya ta kafa domin yin bincike kan amfani da sanadarai masu guba a Syria, ya fitar da rahotonsa na farko.
-
OPEC Ta Bukaci A Tsawaita Lokacin Rage Yawan Man Da Kungiyar Take Haka Na Watannin 6
Apr 22, 2017 07:31Wani komiti na musamman don lura da yadda kasashe masu arzikin man Fetur OPEC da kuma na kasashen na ba membobin OPEC ba ya bukaci a tsawaita yerjejeniyar rage yawan man fetur da suke haka na wasu watannin 6, wato daga watan Yuli mai zuwa.
-
An Fara Gagarumin Atisayen Sojin Tsakanin Amurka Da Wasu Kasashen Afirka
Apr 22, 2017 01:15A jiya Juma'a ce aka fara gudanar da wani gagarumin atisayen sojin da aka ba shi sunan "African Lion" tsakanin sojojin ruwan Amurka da wasu daruruwan sojojin da suka fito daga kasashe 11 na duniya a kasar Moroko.
-
Amurka : Trump Ya Gana Da Sakatare Janar Na MDD
Apr 21, 2017 13:47Shugaban Amurka Donald Trump ya gana da sakatare janar na MDD, Anatonio Guterres, wace kuma iata ce ganawarsu ta farko tun bayan kama mulki a watan Janairu.