-
Harin Ta'addamci A Birnin Paris Zai Yi Tasiri A Zaben Kasar Faransa
Apr 21, 2017 07:51A jiya ne wani dan ta'adda ya kai hari kan yansanda a birnin Paris na kasar Faransa ya kuma kashe guda daga cikinsu a yayinda ya raunata wasu biyu
-
A Karon Farko Tun A shekara Ta 2005 An Zartar Da Hukuncin Kisa A Jihar Arkansas Na Amurka
Apr 21, 2017 07:49Jami'an ma'aikatar shari'a a jihar Arkansas na kasar Amurka a karon farko tun shekara ta 2005 sun yi amfani da allura mai guba wajen zartar da hukuncin kisa a jiya Alhamis.
-
Matsayin Kwamitin Tsaron MDD Kan Kasar Koreya Ta Arewa
Apr 21, 2017 01:04Kwamitin Tsaron MDD Yayi Barazanar Sanya Sabin Takunkumi ga Koreya Ta Arewa
-
Taho Mu Gama Tsakanin 'Yan Sanda Da 'Yan Adawa A Venezuela
Apr 21, 2017 01:04'Yan Adawan Gwamnatin Venezuela sun yi arangama da jami'an 'yan sanda yayin da suke ci gaba da zanga-zangar ganin bayan milki Nicolas Maduro a jiya Alkhamis
-
Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Birnin Paris
Apr 21, 2017 01:02Kungiyar ta'addancin ta ISIS ta dauki alhakin harin da aka kai birnin Paris na kasar Faransa a daren jiya Alkhamis
-
An Yi Barazanar Kashe Limamin Masallacin Toronto Canada
Apr 20, 2017 13:17Wasu mutane da ba a san ko su wane nen ba sun yi barazanar kashe wani limamamin masalacin Juma'a a birnin Toronto na kasar Canada.
-
An Amince Da Dokar Koyar Da Kur'ani A Makarantun Pakistan
Apr 20, 2017 13:15Majalisar dokokin kasar Pakistan ta amince da dokar da ke wajabta koyar da karatun kur'ani mai tsarki a dukkanin makarantun firamare da sakandare na kasar.
-
Rasha Ta Hau Kujerar Naki Kan Kudurin Kwamitin Tsaro Na Allah Wadai Da Koriya Ta Arewa
Apr 20, 2017 06:54Kasar Rasha ta hau kujerar naki dangane da wata sanarwar yin Allah wadai da kasar Koriya ta arewa saboda gwajin makamai masu linzami da ta yi da Amurka ta gabatar wa kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya.
-
Shugaba Maduro Yayi Na'am Da Gudanar Da Zabe Kafin Lokacinsa A Venezuela
Apr 20, 2017 06:54Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro yayi na'am da batun gudanar da zaben shugaban a kasar tun kafin lokacin gudanar da zaben yayi don kawo karshen rikicin da ya kunno kai a kasar.
-
Amurka : Dan Bindiga Ya Hallaka Mutum Uku A California
Apr 19, 2017 00:57Wani dan bindiga a Amurka ya hallaka mutum uku tare da raunana wasu hudu a birnin Fresno dake jihar California.